Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Hukumar kula da kananan yara dake karkashin majalissar dinkin Duniya, UNICEF ta ce an haifi akalla jarirai 20,210 a rana 1 ga watan Janiru, na shekara 2018 wannan adadin ya saka Najeriya, kasa ta uku da aka fi samun yawar haihuwa
Gwamnatin kasa Israila ta ba dubban bakin haure ‘yan Afrika wa’adin kwana 90, su fice daga kasar ko su fuskanci dauri a gidan kaso sama da mutane 38,000 sun fadi jarabawar neman mafaka da kasar Isara’ila ta sa suka rubuta
Kungiyar matasa magoya bayan Buhari (BYO), ta bayyana shugaban kasa Muhammadu Buhari a madadin dan takaranta a 2019 kamar yanda ta bukace shi da ya sake neman zabe don inganta nasarori da ya kafa a gwamnatinsa.
Babban jagoran addini a kasar Iran, Ayatollah Ali Khamenei, ya zargi makiyan kasar Iran da haddasa zanga-zangar da ta yi sanadiyar hasarar rayuka a kasar.Wannan shine karo na farko da, Ayatollah Ali Khamenei, yayi magana
A wata sanarwa da Kungiyar Pan Niger Delta Forum PANDEF ta fitar sun taya uwargidan shugaban kasa, Hajiya Aisha Buhari, jimamin hatsarin danta, sannan sunyi addu’an Allah ya kara mata imani sannan ya ba Yusuf lafiya.
Fitaccen dan wasan kwaikwayo na fina-finan Kannywood, Aminu Sherrif Momoh, y ace masana’atar fina-finan Hausa ba za ta cigaba ba sai an daina fina-finan da basu da al-kibla Aminu Sherrif ya bayyana haka ne a wata hira
Ya’u Umar Gojo-Gojo, tsohon kakakin majalisar dokoki na jihar Katsina kuma dan takaran sanata a Arewacin Katsina a jam’iyyar PDP a zaben 2015 da ya gabata, ya bayyana cewa jam’iyyar adawa baza ta iya kada shugaba Buhari ba.
Dan kwallon Real Madrid, Karim Benzema zai yi jinya, sakamakon raunin da ya ji a wasan hamayya da Barcelona wanda ake yi wa lakabi da El Clasico. Real ba ta bayyana ranar da Benzema zai dawo fagen tamaula ba, bisa raunin da ya yi
Hotunan jarumin dandalin Kannywood tare da matarsa inda yake narkar da zuciyar ta da kalamun soyayya.Wadannan hotunan sun tabbatar da maganar Hausawa cewa soyayya ruwan zuma ce, kuma idan kuka kalli hotunan zaku tabbatar da hakan.
Mudathir Ishaq
Samu kari