Yan kunar bakin wake sun kashe masu bauta 11 a masallaci kusa da Maiduguri

Yan kunar bakin wake sun kashe masu bauta 11 a masallaci kusa da Maiduguri

Rahotanni sun kawo cewa mutane goma sha daya sun hallaka a wani harin bam da aka kai wani masallaci dake Gamboru Ngala, kimanin kilomita dari da arba’in daga Maiduguri babban birnin jihar Borno.

Jaridar Tribune ta ruwaito cewa tashin bam din ya afku ne a lokacin da masu bautan ke sallar asubahi a ranar Laraba, 3 ga watan Janairu, awani gari dake iyakar Kamaru.

KU KARANTA KUMA: Sanatan Ebonyi ya sauya sheka daga PDP zuwa APC

Yan kunar bakin wake sun kashe masu bauta 11 a masallaci kusa da Maiduguri
Yan kunar bakin wake sun kashe masu bauta 11 a masallaci kusa da Maiduguri

Jaridar ta bayyana cewa yan kunar bakin waken sun mutu a harin.

KU KARANTA KUMA: Sauya shekar Atiku zuwa PDP ba zai shafi nasarar jam’iyyar APC ba - Masari

Wani mamba na kungiyar yan banga a yankin yace mutane da dama sun ji rauni a harin.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng