Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Shugaban hadakar kungiyar matasan Yarbawan Najeriya mai suna Cif Jackson Lekan Ojo ya bayyana cewa tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Alhaji Atiku Abubakar ya yafi cancanta da ya jagoranci kasar nan ta Najeriya a zabe mai
Hukumar 'yan-sandan Najeriya reshen jihar Jigawa ta ce ta yi nasarar damke wani gawurtaccen shugaban kungiyar masu garkuwa da mutane da suka dade suna addabar mutanen jihohin Jigawa da Bauchi wanda al'umma suka fi sani da Buba.
Ministan tsaro na jamhuriyyar Nijar, Kalla Mukhtari, yace dakarun hadin gwiwa na kasashen yankin tafkin Chadi sun samu nasarar murkushe mayakan kungiyar Boko Haram a kewayen tafkin da sassan garin Diffa cewar Mukhtari,
Kungiyar ta ce tana da dalilin kai hari a kan kowanne daga cikin gidajen jaridun. A misalin da kungiyar ta bayar, ta bayyana cewar zata kai hari kan gidan jaridar Thisday ne saboda an taba amfani da gidan jaridar wajen yin batanci
Wannan sabon binciken kimiyyar ya bayyana yiwuwar yadda za a yi samar da sunadaran antimicrobes da zasu yakar kwayoyin cutar zazzabin cizon sauro wanda a turance a ke ce musu VRSA (vancomycin-resistant Staphylococcus aureus), inda
NAIJ.com ta samu wannan rahoton ne da sanadin jaridar Premium Times, inda mabubbugar rahoton tazo da sanadin kakakin mataimakin shugaban kasar, Laolu Akande, inda ya bayyana a shafinsa na sada zumuntar twitter cewa, Mista Osinbajo
A ranar Larabar da ta gabata ne wata mata mai matsaikatan shekaru kuma uwar 'ya'ya biyar, Ajoke Badmus, ta roki wata kotun al'adu dake birnin Ibadan a jihar Oyo akan ta salwantar da auren dake tsakanin ta mijin ta, Badmus Moshood,
Ita dai gwanda ta ba iya kacin sunadarin vitamin C kadai ta kunsa ba, domin kuwa ta kunshi sunadarai dake yiwa lafiyar dan Adam garkuwa da cututtuka daban-daban. Wadannan sunadarai sun hadar da; Vitamin E, antioxidants, fibre, vit
Firaministan kasar Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya ce barin 'yan Afrika suke shiga kasar sasakai kan iya zama barazana ga kabilar Yahudu, wadanda sune keda mallakin kasar, tare da bayyana cewar tuni sun sallami wasu 'yan ci-rani
Mudathir Ishaq
Samu kari