Mudathir Ishaq
18639 articles published since 08 Yun 2016
18639 articles published since 08 Yun 2016
Shugaban kasar Brazil, Jair Bolsonaro a ranar Lahadi ya yi barazanar yiwa wani dan jarida mahangulba a baki. Dan jaridar O Globo ya tambayi shugaban kasar akan
Gwamna Aminu Tambuwal, ya fara tuntuba da neman shawarwarin tsayawa takarar shugaban kasa a 2023. Tambuwal na son tsayawa takarar ne karkashin jam'iyyar PDP
Kwamishinan kiwon lafiya na jihar Lagos, Farfesa Akin Abayomi, ya kamu da cutar mashako, wato COVID-19. Kwamishinan wata labarai da tsare tsare na jihar, Gbenga
Shugaban hukumar zaben ya ce 'yan takarar jam'iyyar APC sun lashe zaben ba tare da hamayya ba, saboda APC ce kawai ta yi zaben kananan hukumomin. Haka zalika
Rundunar 'yan sandan jihar Ribas ta bayyana sufeton ta da take zargin sojoji sun kashe da duka a jihar. Jami'in hulda da jama'a na hukumar 'yan sandan jihar...
Tsohon sakataren gwamnatin tarayya, Babachir Lawal, ya tasowa da tsohon gwamnan Legas Bola Ahmed Tinubu da zancen takarar shugabancin kasa a shekarar 2023...
Wasikar, wacce gidn talabijin na Channels ya gani a ranar Juma'a, na dauke da kwanan watan 20 ga watan Agusta, wanda ya yi daidai da ranar Alhamis. Duk da hukum
Ta ce akwai bukatar ma'aurata su rungumi tsarin sulhu da tattaunawa a duk lokacin da wata ta taso a tsakaninsu, a cewarta, ta hakan ne kadai za a samu zaman laf
Da ya ke magana a wurin wani taron tattaunawa da jama'a a Abuja, Pantami ya bayyana cewa yanzu duk kasashen da suka cigaba sun fi mayar da hankali a kan koyon
Mudathir Ishaq
Samu kari