Mudathir Ishaq
18639 articles published since 08 Yun 2016
18639 articles published since 08 Yun 2016
Kungiyar kwararrun likitoci ta Najeriya, su suka tabbatar da kama mutumin a ranar Alhamis 20 ga watan Agusta, inda suka bayyana cewa an kama shi a wani gidansa.
Mata da ya'yan wani mutumi da ya mutu sanadiyyar kamu da cutar coronavirus, suma an ruwaito cewa sun kashe kansu, bayan 'yan uwansu da abokanansu sun dauki...
Jami'an 'yan sanda sun bazama neman duk wani mutumi da yake da labarin inda wasu akuyoyi suke da suka lalata musu motar da suke fita aiki da ita da tsakar rana.
Mataimakin shugaban jami'ar jihar Kwara, Muhammed Akanbi, ya ce babu alamun hankali ace daliban da suka gama jami'a da sakamako mafi rinjaye suna neman aiki...
Shugaba Buhari ya fadi hakan ne yayin da ya ke gabatar da jawabi a wurin taron shugabanni ECOWAS da aka yi ranar Alhamis domin daukan matakan warware rikicin ka
Gwamnan jihar Ebonyi David Umahi ya ce zai tsamo 'yan Ebonyi 60,000 daga kangin talauci zuwa attajirai. David Umahi ya ce zai yi hakan ne ta hanyar shirye shir
A 'yan kwanakin baya bayan nan ne bankin duniya ya yi tayin bawa jihohi tallafin jimillar dalar Amurka $1.5bn domin rage radadin matsin tattalin arziki da aka
Kakakin rundunar 'yan sanda na kasa, Frank Mba, ya bayyana cewa ana bukatar ma su neman aikin su halarci cibiyoyin tantancewa da takardun shaidar kammala karatu
Taron NBA, wanda za a yi daga ranar 24 ga Agusta zuwa ranar 26 ga watan Agusta, zai samu halartar mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, da ministan
Mudathir Ishaq
Samu kari