Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
NAIJ.com ta samu cewa a baya dai gwamnatin jihar kaduna a karkashin jagorancin Gwamna Malam Nasir El-Rufai ta yi barazarar barazanar korar dukkan malamin da bai je aiki ba a ranar Litinin 8 ga watan janairun shekara ta 2018.
NAIJ.com ta samu dai cewa da take bayani game da dalilin da yasa tafi fitowa a matsayin muguwa a fim sai ta kada baki tace: "Ba wai haka nike ba, sani akeyi don ni na dace da irin role din shi yasa ake kira ni in fito a role din m
NAIJ.com ta samu cewa jadawalin da hukumar dai ta fitar ya nuna cewa mutane 42,429 ne suka lashi lambar yabo a kwasa-kwasai 5 zuwa sama daga cikin mutane 32,917 da suka zauna jarabawar wanda yake nuni da kaso 77.58 cikin dari.
Sojoji sun huce fushinsu a kan gidan wani ƙasurgumin ɓarawon mutane bayan sun kashe shi, Rahotanni sun tabbatar da cewar an kashe mutumin ne a gab da gwamnatin jihar Ribas ke shirin nada shi sarautar sarkin garinsu.
Wani dattijo mai shekaru hamsin a duniya da ya auri mata uku rigis lokaci guda ya kare kansa daga kwarmaton 'yan zamani da suke ta yamadidi da shi da hotunan amarensa a dandalin sada zumunta daban-daban a yanar gizo don kawai ya a
Rundunar Yansanda ta musamman a karkashin jagorancin mataimakin kwamishina Abb Kyari ta kama wadannan mutane ne a garin Jere dake kan hanyar Kaduna zuwa Abuja, Daga cikin wadanda aka kama akwai Adamu Lawan, Bature Adamu, Kabiru.
Majiyar NAIJ.com ta ruwwaito a lokacin da barayin suka dira gidan, sai suka saci yaron matar da ta aikesu, mai suna Usman, daga nan ne dubunsa ta cika, inda matar ta fallasa, har aka kama shi. Daga karshe, shugaban sashin bincike.
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo a ranar Talata ya ce ya ziyarci kasashe 97 a lokacin mulkinsa a matsayin shugaban kasa tsakanin 1999 da 2007. Yace ziyarar nashi kasashe ba don komai bane illa gyaro martabar kasar.
Wani sanannen dan banga, Baba Mustapha, mai shekaru 75 ya rasa ran sa yayin da wani dan kuna bakin waki ya afkawa rundunar sojoji da bama-bamai a cikin mota a dajin Sambaisa a jihar Borno a ranar Litinin 9 ga watan Janairu
Mudathir Ishaq
Samu kari