Dan kuna bakin wake ya kashe dan banga mai shekaru 75 a jihar Borno

Dan kuna bakin wake ya kashe dan banga mai shekaru 75 a jihar Borno

- Harin kuna bakin wake yayi sanadiyar mutuwar dan banga mai shekaru 75 a jihar Borno

- Rundunar sojojin Najeriya ta kwanatan Baba Mustapha a matsayin jarimi wanda burin sa shine ya bayan kungiyar Boko Haram

Wani sanannen dan banga, Baba Mustapha, mai shekaru 75 ya rasa ran sa yayin da wani dan kuna bakin waki ya afkawa rundunar sojoji da bama-bamai a cikin mota a dajin Sambaisa a jihar Borno.

Dan kuna bakin wake ya kashe dan banga mai shekaru 75 a jihar Borno
Dan kuna bakin wake ya kashe dan banga mai shekaru 75 a jihar Borno

Sannaen da jarida, Ahmad Salkida ya wallafa a shafin sa na tuwita cewa Baba Mustapha tsohon mafarauci ne wanda yayi ritaya ya zama dan banga.

KU KARANTA : Rundunar Yansandar jihar Kaduna ta gargadi mabiya akidar Shi’a akan karya doka oda da Kaduna

Sakilda ya ce, an birne Baba Mustapha a makabartar garin Gwanje dake jihar Maiduguri.

Rundunar sojin Najeriya ta kwaatanta, Baba Mustapha a matsayin jarimi mai kishin kasar sa, wanda babban burin sa shine ganin bayan kungiyar Boko Haram.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Latsa Wannan: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng