Jerin sunayen ‘yan daba 32 da gwamnatin Ribas ke nema ruwa a jallo

Jerin sunayen ‘yan daba 32 da gwamnatin Ribas ke nema ruwa a jallo

Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya yi alwashin cewa duk wanda ya gabatar da bayyanai masu inganci wanda zai taimaka wa jami’an tsaro don kama miyagu masu garkuwa da al’ummar jihar za’a masa kyautar N640 miliyan.

Wadannan ne jerin sunayen wasu daga cikin ‘yan daba da masu aikata munanan laifi a kan wadanda gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya yi alkawari zai ba da kyautar N640 miliyan fiye da N200 miliyan da ya ba wanda ya kashe Don Wani, daya daga cikin ‘yan daban da aka juma ana nema.

Mutanen bisa ga yankunan da suke su ne:

Yankin karamar hukumar Ogba/Egbema/Ndoni

1. OLUCHI IGWEDIBIA (a.k.a. Obatosu)

2. Eze (a.k.a. Ugly Vulture)

3. AUSTIN – 6i/c Iceland Omoku)

4. Evidence

5. TOMPOLO from Obuboru – Greenlander

Yankin karamar hukumar Asari Toru

1. IDAYE GRANVILLE (a.k.a. Egbele)

2. MPAKABOARI DALABU (a.k.a. Parker)

Yankin karamar hukumar Andoni

1. ETENGO ETNEGO – MEND

2. VICTOR EKENS – MEND

Yankin karamar hukumar Ahoada ta yamma

1. HAPPY HARRY ODULU (alias Chief Priest) Egbema-Ogbogolo

2. AHOADA AUGUSTINE OBENE (alias Sunshine, Okogbe village)

3. TU-MAN, P (from Idoha village)

Jerin sunayen ‘yan daba 32 da gwamnatin Ribas ke nema ruwa a jallo
Don Wani: Daya daga cikin wadanda ake zargi da laifi a jihar Ribas da sojoji suka kashe

Yankin karamar hukumar Eleme

1. MBAJO – DEYGBAM

KU KARANTA: Sojojin Najeriya sun rugurguza gidan fitaccen mai garkuwa da mutane, Don Wayne (Hotuna)

Yankin karamar hukumar Emohua

1. GOODLUCK IGONIKA – ICELAND

2. JUSTICE ORDAH (a.k.a. ADC) – ICELAND

3. SUNNY KEMJIKA WOVODO – DEYGBAM

4. ONYEMA UWOBO – ICELAND

Yankin karamar hukumar Ikwerre

1. JONATHAN NKEMIJIKA (alias School Boy)

Yankin karamar hukumar Gokana

1. BARIJASI FRIMA (DAYWELL) – BOMU

2. ELVIS KOOYA (DAYGBAM) – BODO

3. GIOBARA POIBA – K/DERE

4. BONIFACE PAAGO (a.k.a. Chairman) – BODO

Yankin karamar hukumar Omuma

1. JOHN WALA – DEYWELL

2. IHECHIMERE NWAYINWU – DEYWELL

3. BRIGHT OKERE – DEYWELL

Yankin karamar hukumar Akuku Toru

1. OSELA JACK – GREENLANDER

Yankin karamar hukumar Degema

1. LUCKY MILLER – DEYGBAM

2. SOMINBA BIABO –

3. OROLOBO NELSON – ICELAND

4. WATER BABY – ICELAND

5. DANIEL BOBMANUEL – GREENLANDER

Yankin karamar hukumar Etche

1. UCHECHKWU OKERE (A.K.A TOGO – DEYGBAM

A cewar Wike, gwamnatin jihar za ta ba miliyan ishirin ga duk wanda ya ba da bayanai masu amfani wanda zai taimaka wajen cafke da kuma hukunta wani daga cikin wadanda aka ambata.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Latsa Wannan: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng