Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A ranar Talata 9 ga watan Janairu 2018, Shugaban hafsan sojin saman Najeriya, Air Marshal Sadique Abubakar, ya kaddamar da sabbi dakunan kwanan dalibai maza a makarantar Air Force Comprehensive School (AFCS) Uyo.
Al’umman Jolly Nyame a garin Jalingo, jihar Taraba sun fada cikin rudani sannan kuma yawancin mazauna garin a halin yanzu sunyi gudun hijira daga gidajensu bayan labarin da ya kai garesu cewan makiyaya na shirin kai masu hari.
Mai karatu dai zai iya tuna cewa Sanata Shehu Sani dai dan majalisa ne yanzu haka dake wakiltar mazabar jihar Kaduda ta tsakiya sannan kuma yana matukar adawa da gwamnan jihar Malam Nasir El-Rufai musamman ma game da korar ma'aika
Majiyar NAIJ.comta jiyo shugaban kwamitin shirya musabakar, Mallam Zubairu Abubakar Madaki ya bayyana kimanin naira miliyan 53 ne gwamnatin jihar ta fitar don shirya musabaka a jihar da kasa bak daya, sa’annan ya kara da cewa za’a
Fitacciyar jarumar wasan Hausa ta fina-finan Kannywood watau Aisha Aliyu da aka fi sani da Aisha Tsamiya ta bayyana cewa yanzu kam burikan ta a rayuwa duka sun cika saura aure kawai. Jarumar ta bayyana hakan ne
Rundunar sojin Najeriya ta fara daukar motocin yakin da ta siya daga kamfanin kera motocin nan na dan Najeriya mai suna Innoson domin cigaba da fatattakar 'yan ta'adda a duk inda suke. Mun samu wannan labarin ne dai daga shafin da
Uwargida Enahoro fadi cewa “Kalli wannan yaron daya manne min baki da gam, sa’annan ya daure ni kamar wata zamo, ya dinga mari na tare da jefa ni cikin bayi.” Kamar yadda majiyar NAIJ.com ta ruwaito ta. Sai dai tsohuwa Enahoro ta
Wasu hatsabiban da ba san ko suwaye ba sun afkawa ofishin 'yan sanda na Ojodu Abiodun dake a karamar hukumar Ifo ta jihar Ogun a jiya Lahadi inda suna yi mummunar barna tare da fitar da dukkan wadada ke saye a bayan kanta. Haka na
Assalamu alaikum, sunana Fati, wanda aka fi sani da Fati Shu’uma, naga wani Posting da wata jaridar Mikiya ta yi a shafin Facebook, inda take cewa wai tayi hira da ni,kuma nace babban burina shine in auri shugaban kasa Baba Buhari
Mudathir Ishaq
Samu kari