Wasu hatsabibai sun kai hari ofishin 'yan sanda sun fitar da 'yan bayan kanta

Wasu hatsabibai sun kai hari ofishin 'yan sanda sun fitar da 'yan bayan kanta

Wasu hatsabiban da ba san ko suwaye ba sun afkawa ofishin 'yan sanda na Ojodu Abiodun dake a karamar hukumar Ifo ta jihar Ogun a jiya Lahadi inda suna yi mummunar barna tare da fitar da dukkan wadada ke saye a bayan kanta.

Haka nan kuma mun samu cewa hatsabiban sun kwashi makamai da kuma bindigogi masu tarin yawan da ba'a kammala sanin adadin su ba sannan kuma suka kone motoci da dama.

Wasu hatsabibai sun kai hari ofishin 'yan sanda sun fitar da 'yan bayan kanta

Wasu hatsabibai sun kai hari ofishin 'yan sanda sun fitar da 'yan bayan kanta

Legit.ng ta samu dai matasa ne suka kai harin masu yawan gaske da misalin karfe 1 na ranar Lahadi din inda suka rika fadar kalaman batanci ga jami'an tsaron kamar dai yadda muka samu labari.

A wani labarin kuma, Labarin da muke samu daga majiyoyin mu na nuni ne da cewa jagora kuma shugaban kungiyar nan ta 'yan uwa Musulmai da aka fi sani da 'yan Shi'a a Najeriya watau Malam Ibrahim El-Zakzaky ya bayyana cewa ya yi fama da cutar nan ta shanyewar barin jiki a kwanan baya.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain Legit.ng HAUSA

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel