Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kungiyar kare hakkin bil Adama ta HURIWA (Human Rights Writers Association of Nigeria), ta gargadi sanata Rabi'u Musa akan ya dakatar da aniyyarsa ta kai ziyara jihar Kano a ranar 30 ga watan Janairu wadda kungiyar Kwankwasiyya ta
Jami'an 'yan sandan Najeriya shiyyar garin Abuja, babban birnin tarayya sun bayyana samun nasarar cafke wata mata mai suna Aisha Bello mai shekaru 37 a duniya bisa ga laifin badda-kama da sunan uwargidan shugaban kasa, Aisha Buhar
Lissafin Spectator Index na lalatan wutan lantarki a 2017, ya bayyana cewa a wannnan sabon rahoto da ta saki a jiya, kasashe 137 da aka gudanar da bincike a kai, kasar Yemen ce ta zo kasa na daya mafi rashin ingancin wutan lantar
Manyan jiga-jigan jam'iyyar APC mai mulki da suka hada da kwamitin gudanarwa na kasa, gwamnonin jam'iyyar da ma wasu manyan masu fada a ji a jam'iyyar za su yi wata tattaunawa a ranar Laraba, gobe kenan 17 ga watan Janairu a hedik
Ango ya koka kan yadda Najeriya tayi watsi da shugabanci irin na ‘Firaiminista’, kamar wanda Tafawa Balewa yayi a zamaninsa, daga 1960-1966, muka rungumi tsarin shugaban kasa, yace haka bai dace ba, inji shi a yayin taron
Bugu da kari gwamnan ya nada Hajiya Umma Aboki mukamin babbar mai bada shawara kan tattalin arziki da zuba jari, Bukus Banquo Audu babban mataimakiya kan al’amuran KADGIS, Nuhu Bello Yakubu, babban mataimaki ga gwamna kan kula da
Sakataren kungiyar MACBAN na kasa, Alhaji Baba Ngelzarma, wanda yayi jawabin a madadin makiyaya, yayi kira da gwamnatin tarayya ta taimaka ta biya mambobin su da suka yi asarar dukiyoyin su ta sanadiyar rikici diyya
A wata tattauna da BBC Hausa ta yi da iyaye mata, kuma shahararrun marubutan litattafan Hausa a arewacin Najeriya Hajiya Balraba Ramat Yakubu da kuma Hajiya Bilkisu Ahmed Funtuwa sun bayyana asalin abubuwan dake janyo mutuwar aure
A cikin wata sanarwa da aka bayar a ranar Lahadi, shugaban jam'iyyar PDP, Prince Uche Secondus, ya gargadi ‘ya’yan jam’iyya mai mulki ta APC, game da maganganun ƙiyayya wanda ke kawo rashin zaman lafiya a Najeriya.
Mudathir Ishaq
Samu kari