Malaman addinin musulunci guda 1,800 sun yi fatawa akan haramcin kunar bakin wake a Pakistan

Malaman addinin musulunci guda 1,800 sun yi fatawa akan haramcin kunar bakin wake a Pakistan

- Gwamnatin Pakistan zata kaddamar da littafi akan haramcin kuna bakin wake a ranar Talata

- Manyan mallaman kasar Pakistan suka hadu wajen fitar da fatawa akan haramcin kuna bakin wake da gwamantin kasar zata kaddamar

Mallaman addinin musulunci guda 1800 suka hadu suk yi fatawa akan haramcin kuna bakin wake, a cikin wata sabuwar littafi da gwamnati kasar Pakistan zata kaddamar a ranar Talata.

Kasar Pakistan ta dade tana fuksantar kalubale daga yan ta’adda masu kai hare-haren kuna bakin wake da sunan jihadi dan kafa daular Musulunci.

Mallam addinin musulunci guda 1,800 sun yi fatawa akan haramcin kuna bakin wake a Pakistan
Mallam addinin musulunci guda 1,800 sun yi fatawa akan haramcin kuna bakin wake a Pakistan

Manyan mallaman addinin musulunci suna Allah wadai da wannan al’amari, inda suka ce tsatsauran ra’ayi da rashin mutuncin ke janyo haka mussaman idan aka kashe farar hula

KU KARANTA : Sanatan da kotu ta dakatar da shi ya halarci taron zaman majalissar dattawa

A shakara 2000, manyan mallaman addinin musulunci na duniya suka hadu suka yi fatawa akan haramcin kuna bakin wake.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng