Tarihi ya nuna asalin jihar Benuwe ta Fulani ce – Ferfesa Labo Muhammad

Tarihi ya nuna asalin jihar Benuwe ta Fulani ce – Ferfesa Labo Muhammad

- Ferfesa Labdo Muhammad ya ce tarihi ya nuna Fulani sun ci jihar Benuwe da yaki

- Muhammad Labdo ya ce babu wanda ya isa ya kori Fulani daga jihar Benuwe

Wani babban mallami jami’an Northwest dake jihar Kano, Ferfesa Umar Labdo Muhammad, ya ce asalin jihar Benuwe ta Fulani ce saboda tarihi ya nuna Fulani sun ci jihar Benuwe da yaki.

Ferfesa Umar Labdo Muhammad yace rabin jihar Benuwe mallakar masarutan Bauchi ne kuma sauran rabin yana karkashin jihar Adamawa.

Tarihi ya nuna asalin jihar Benuwe ta Fulani ce – Ferfesa Labo Muhammad
Tarihi ya nuna asalin jihar Benuwe ta Fulani ce – Ferfesa Labo Muhammad

Jihar Benuwe yana karkashin daular Usamaniyya na Sokoto, saboda haka babu wanda ya isa ya kori Fulani daga jihar Bneuwe.

KU KARANTA : Bincike ya nuna sanadarin wanke baki zai iya maganin ciwon Malaria

Tarihi ya nuna bayan larabawa babu wata kabila da ta kafa tarihi wajen cin dauloli da yaki kamar Fulani.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng