Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Makarantar marayu da marasa galihu na gidauniyar 'Rochas Foundation' ta fara zangon karatu na farko da dalibai 200 a Zariya. Mai kula da kwalejin shiyar zariya ya ce kimanin dalibai 4,000 suka nemi shiga makarantar.
Garba Shehu, Hadimi ga Shugaba Buhari kuma tsohon hadimi ga Atiku Abubakar, yace duk masu gutsuri tsoma kan shugaba Buhari bai dauki matakin gaggawa a Binuwai ba barayi ne da ke neman laqa wa shugaban kashin-kaji
Usman wanda mazaunin unguwar Mararraba ne a jihar, ya amsa laifin sa na neman matar aure, inda ya shaidawa kotun cewa ya aikata hakan ne a bisa rashin sani duk da gargaɗinsa da tayi na ya daina kiranta a wayar salula amma rashin y
Jam'iyyar APC reshen jihar Katsina ta yi watsi da yiwuwar gudanar da zaben kananan hukumomi don sanya wakilai a jihar. Shugaban jam'iyyar ya ce wannan mataki ya kasance mai yiwuwa har lokacin da kotu ta yanke hukunci a kan batun.
Gwamnatin Akwa Ibom ta ce ta kori Dokta Nwaopara A.U, mai ba da shawara da kuma ma'aikatar kula da lafiya a asibitin Psychiatric da ke Eket, saboda zargin sace wasu gadajen asibiti shida da kuma canza su don amfanin kansa.
Ministar sufurin jiragen sama a kasar Cecelia Dapaah ta ce kamfanin na iya fuskantar matsin lamba idan har bai dauki mataki ba a kan kudin cizo da aka ruwaito sun dabaibaye wasu jiragensa da ke jigila zuwa kasar Ghana.
A yanzu dai shugaban kamfanin mai na NNPC, MAi Kanti Baru, da ministan mai Kachiku, sun ce akalla biliyan daya ta naira a kullum suke kashewa domin tallain mai ga 'yan Najeriya, domin sayar da shi a farashin gwamnati na N143-N145
Cutar ta fi kama tsofi, amma a zamanin nan har yara tana kama wa, musamman masu cin abu da ba tsirrai na duniya ba, kamar abinci da aka hada da kwayoyin habaka shi, kamar takin zamani, ko chemical don adana abinci ya dade
Shugaban kasa Muhammad Buhari ya bayyana cewa an samu gagarumin ci gaba a harkar noma a fadin kasar. A cewar shugaban kasar a halin da ake ciki mutane da dama musamman matasa sun shiga cikin harkar ba kama hannun yaro.
Mudathir Ishaq
Samu kari