Kyawawan ɗabi'u biyar da za su inganta rayuwar aure
'Dorewar zaman aure tana matukar buƙatar ci gaba da raino musamman a wannan lokuta da ma'aurata da dama ke fuskantar ƙalubalai da daban-daban wajen ganin auren su ya ci gaba da ɗorewa.
Kasancewar rayuwa tana tattare da sauye-sauye da kuma ƙalubale, akwai ma'aurata da dama dake buƙatar ci gaba na ɗorewar zaman aurensu duk da irin rikita-rikitar dake ciki.
A sakamakon haka ne, Legit.ng da sanadin jaridar The Punch ta kawo muku jerin kyawawan ɗabi'u biyar da za su inganta rayuwar aure.
1. Kulawa da juna ta ƙololuwa.
2. Kulla alaƙa ta abota mai karfin gaske.
KARANTA KUMA: Kotu ta jefa wani mutum gidan kaso da laifin neman matar aure
3. Amintuwa wajen kawar da zargi da rashin binciken ƙwa-ƙwaf.
4. Gaskiya tare da riƙon amanar juna.
5. Sirrantawa da kuma rufa wa juna asiri
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:
https://facebook.com/naijcomhausa
https://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng