Mudathir Ishaq
18639 articles published since 08 Yun 2016
18639 articles published since 08 Yun 2016
Masu taimako daga kasar Indiya sun tono wani yaro dan shekara hudu da rai daga cikin burbushin gini da ya danne shi tsawon kwana daya yana karkashi. Mutane...
A kokarin da take na taimakawa al'ummar Najeriya, kamfanin motoci na Innoson dake Najeriya ya bayar da kyautar motoci guda uku ga hukumar 'yan sandan Najeriya..
Darakta Janar na hukumar daukar ma'aikata ta kasa, Mohammed Nasir Ladan Argungu, ya bayyana cewa ma'aikata 774,000 da za a dauka baza a sallame su ba bayan...
A wata sanarwar da jam'iyyar ta fitar a yau Laraba, 26 ga watan Agusta, ta bakin mai magana da yawunta Kola Ologbondiyan, ta bayyana gwamna Seyi Makinde na...
Sarkin wanda yake shine Sarki na 11 a tarihin masarautar Bafut, ya hau kujerar mulki bayan mahaifinsa Sarki Achirimbi ya mutu a shekarar 1968, bayan ya zama...
A wata hira da tayi da wani mai suna Anthony Ndiema a wani shiri mai suna Nisamehe Show, matar ta bayyana cewa mijinta ya zabga mata karya wacce ta kasa hakuri
Wani mutumi dan Najeriya wanda ke da shafin Twitter mai suna @AdesojiMinkail ya yiwa matarsa kyautar sabuwar mota. Kafin ya bata kyautar motar ya shigo da...
An samu rahoton asarar akalla dala biliyan 12 a Nigeria, sakamakon rikicin manoma da makiyaya da ya mamaye sassa daban daban na kasar. Daraktan kungiyar sa kai
Mailafia ya ce ya jiye aikin ne a kashin kansa, da kuma nuna fushinsa kan kashe kashen Kudancin Kaduna. Idan za a iya tunawa, hukumar tsaro ta SSS, ta tuhumi M
Mudathir Ishaq
Samu kari