Mudathir Ishaq
18639 articles published since 08 Yun 2016
18639 articles published since 08 Yun 2016
Wani saurayi dan Najeriya mai suna Wilfred Asuquo, yayi amfani da kanshi a matsayin misali kan yadda ilimi yake da matukar muhimmanci wajen samun nasara...
Yarinyar mai suna Siti Mastufah Wardah, an kai ta asibiti a Probolinggo dake Gabashin jihar Java a cikin kasar Indonesia, sakamakon wani ciwo da ya kamata...
Wata mata daga jihar Enugu mai suna Josephine Nchetaka Chukujama Eze, ta nuna ainahin adalci bayan ta mayar da kimanin naira miliyan goma sha hudu da aka yi...
Akwai abin alfahari akan kowacce sana'a mutum yake yi a rayuwa idan har kuwa ba ta haramun bace. Kada wanda yaji kunyar abinda yake yi yana samun na kashewa...
Cewar abu baya yiwuwa a rayuwa ya zama tarihi a yanzu. Labarin Jessica Cox ya zama haka. Duk da cewa an haifeta ba tare da hannu ba, hakan bai hanata cimma...
Wani mai amfani da shafin Facebook mai suna Bi Phakathi ya sanya farin ciki a zuciyar al'umma. A wannan karon ya ciyar da wani karamin kauye ne da yake dauke...
Wanna hukuma tana mai yabawa gwamnatin tarayya a kokarinta na ganin cewa ta biya dukkan basukan hakkokin ma'aikatan da suka yi ritaya, sannan muna godiya ga ma
Shirin bayar da tallafin na daga cikin tsarin kamfanin 'Facebook' na rabawa kananan 'yan kasuwa 30,000 a kasashen duniya fiye da 30 tallafin dalar Amurka $100m
Fitaccen dan jarida na kasar Ghana wanda ke aiki da Citi rediyo, Umaru Sanda, ya wallafa wani rubutu a shafinsa na sadarwa dake nuni da yadda rayuwar shi ta...
Mudathir Ishaq
Samu kari