Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A ranar da ya kamata ta kasance mata ranar farinciki da alfahari, sai ga shi wata kyakykyawar amarya ta haukace ana tsaka da shagalin bikinta. Wani shaidar gani da ido ya ce amaryar ta fara haukan ne yayin da suke tsaka da taka ra
Rundunar ‘yansadar jihar Neja ta ce takama naira mIliyan N8m na jabu dga hanun, wani Abdulkharim Adamu, mai shekaru 70 da Umar Auta mai shekaru 50 ‘yansada suna kama Adamu da Auta a tsohuwar kwatar Suleja a makon da yagabata
Kungiyar manoman alkama a Najeriya wato ‘Wheat Farmers Association of Nigeria (WFAN)’sun yi zargin cewa ma'aikatar aikin gona ta tarayya ta manta da su tun lokacin da Cif Audu Ogbeh ya zama ministan ayyukan gona.
A yau hukumar 'yan sanda ta samu rahoton cewar wutar gobara ta kone wata tsohuwa, Sa'adatu Isyaku, mai shekaru 83, dake zaune a kauyen Kwajala a karkashin karamar hukumar Dutse. Majiyar mu ta tabbatar mana da cewar gobarar ta samo
'Yan bindiga da ba a tantance ba sun yi awon gaba da wasu ‘yan uwan mata uku na shugaban karamar hukumar Munya da ke jihar Neja. Masu garkuwa da mutanen sun sace 'yan matan ne a safiyar ranar Asabar da ta gabata a garin Kuchi.
Tambuwal ya ce, jihar Sokoto na daga cikin jihohin Najeriya da Allah ya yi wa baiwar ma'adanai masu matukar muhimmanci, kuma hakan ne ya saka gwamnatinsa hada gwuiwa da kamfanin domin samar da takin daga sinadaran takin gargajiya
A cewarsa a Whatsapp ne suka hadu, kuma sun dana soyayya inda take zuwa har gidansa. Sai dai bayan da ya zo da magganar aure, sai ta ce fau-fau, inda ta kaurace masa na kusan wata daya, lamarin da ya sanya shi neman bahasi, da...
Mista Ahmad Rufa'i Abubakar, sabon shugaban hukumar leken asiri ta kasa wato National Intelligence Agency (NIA), ya bayyana cewa mafi kyawun burin sa a rayuwa shine yiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari hidima da kuma Najeriya.
A yayin da amo tare da sauti na gangunan siyasa suka fara tashi a faɗin ƙasar nan, shirye-shiryen fitar da 'yan takara na zaɓen 2019 ya fara kankama, inda tuni manyan 'yan siyasa da masu riƙe da kujerun mulki suka ɗauki sulke tare
Mudathir Ishaq
Samu kari