Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
NAIJ.com dai ta samu cewa tun farko dai mutumin ya nuna tirjiya tare da kin amincewa da kamen da 'yar sandan ta zo ta yi masa wanda yayi sanadiyyar cece-kuce da cacar baki tsakanin su kafin daga bisani ya tura ta kasa ya kuma hau
Tabbas inda ranka, za ka cigaba da ji da kuma ganin abubuwan al'ajabi a duniya kamar dai yadda muka samu cewa an samu wani maras imani da yayi wa wata mahaukaciya ciki a jihar Bauchi dake a arewa maso gabashin Najeriya. Mun samu
Yayin karban tawagar, Mai girma Gwamna ya yaba da yadda Jami'an yan Sanda ke aiki don ganin tsaro ya dore a fadin Jiha. Yace hatta bace-bacen mutane da kaya hade kisan rayuka sunyi sauki a Jihar. Gwamna yayi musu godiya sannan ya
Jarumar, mai shekaru 22 a duniya, ta ce "Gaskiya na yi matukar sa'a da masu shirya fim din Gwaska su ka ga cancanta da dacewa ta a cikin shirin. Shine shirina na farko. Adam Zango ya kashe fiye da miliyan bakwai wajen shirin fim
Kwamared Oladimeji Odeyemi, jagoran kungiyoyin dake fafutika da ta’adanci a Najeriya (COCSAT) ya tofa albarkacin bakin sa akan kashe-kashen da ake zargin makiyaya Fulani da yi inda ya zargi wasu 'yan siyasa na son bata suna Fulan
Babban darektan yakin neman zaben gwamna Ibrahim Hassan Dankwambo na jihar Gombe a zaben 2015, sanata Sa'idu Umar Kumo, ya ce bisa ga alamu gwamnan ba ya bukatarsa a PDP saboda haka ya tara nasa da nasa ya bar jam’iyyar.
Gwamnatin jihar Katsina ta ce za ta dauka malaman makarantu fiye da 5,000 a makarantun firamare na jihar don bunkasa ma'aikatan ilimi. Gwamna Masari ya ce za a fara daukar malaman makarantun a cikin farkon kwata na 2018.
Sakataren kungiyar JNI, Dakta Khalid Aliyu, ya maida martani ga wani jawabi da sakataren Kungiyar CAN Dr. Musa Asake yayi kwanakin baya inda ya zargi Gwamnatin Shugaba Buhari da yi wa Kiristocin Najeriya kisan ‘kare dangi
Ginin dake kan hanyar zuwa fadar Shehun Borno, ya taba zama shelkwatar tsohuwar jam'iyyar ANPP tsakanin 1999 zuwa 2015. Wani jigo a jam'iyyar PDP a jihar Borno, Baba Isa, ya shaidawa manema labarai cewar kafin rushe ginin, saida g
Mudathir Ishaq
Samu kari