Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Gwamnatin tarayya da kungiyar Kasuwanci, Masana'antu, Ma'adinai da Noma na Zamfara (ZACCIMA) sun amince su hada karfin gwiwa don gano da kuma ceto masana'antar Moribund wanda ta ke da yuwuwar samar da ayyukan yi a jihar.
Wasu 'yan bindiga da ba a sani ba sun kai hari a kan wani kauyen Numan a jihar Adamawa a ranar Lahadi da ta gabata, inda suka kashe mutane uku da kuma kone gidajensu. ‘Yan bindigar sun kai wannan harin ne a misali karfe 2 na safe.
Ko shakka babu fitattun jaruman nan na wasannin fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood watau Ali Nuhu da kuma Adam A. Zango sun zama bangaye abun jingina ga dukkan masu sha'awar kallon na fim din wasa. To sai dai a lokuta da da
Wani yaro da ya fito daga jihar Benue dake a Arewa ta tsakiyar Najeriya mai suna Oloche yayi abun azo a gani bayan da ya bar jama'a cikin al'ajabi lokacin da ya hada babur da wasu abubuwan hawa na zamani da karafan da yake tsintow
Gwamnatin jihar Taraba dake a yankin Arewa maso gabashin kasar nan ta bayar da tabbacin cewa ita ma za ta bi sahun jihar Binuwai wajen kaddamar da dokar da zata haramta kiwo a jihar. Kwamishinan shari'a ne dai na jihar ya bayyana
Wani tsohon jakadan Najeriya kuma fitaccen dan siyasa mai suna Ambassador Godknows Igali ya bayyana tsohon shugaban kasar Najeriya Goodluck Jonathan a matsayin wanda yafi kowa talauci a cikin tsaffin shugabannin kasar Najeriya.
An ga wani jirgi mai saukan angulu da ake zargin yana dauke da makamai jiya daddare ya sauka a wani kauye mai suna Jibo kusa da Ibi, karamar hukumar Wukari na jihar Taraba. Babban mai magana da yawun gwamnan jihar Taraba, Mr. Bala
Wasu kungiyoyin kare gandun daji da hakkin dabbobi sun ja hankalin duniya a kan barazanar da namun daji ke fuskanta a dazukan nahiyar Afrika saboda yawaitar yake-yake. Wani bincike na wata kungiya ta nuna cewa dabbobi suna gushewa
A wani faifan bidiyo da Naij.comhausa ta ci karo da shi, an ga Sanata Abdullahi Adamu cikin kakkausar murya yana gargadi ga mambobin majalisar da su guji yin kalaman jagaliyancin siyasa ga shugaba Muhammadu Buhari ko gwamnatin sa.
Mudathir Ishaq
Samu kari