Mudathir Ishaq
18639 articles published since 08 Yun 2016
18639 articles published since 08 Yun 2016
Fitaccen jarumin nan na wasannin Hausa a masana'antar Kannywood kuma shahararren mawakin Hausa na zamani watau Adam A. Zango ya fito karara ya bayanna cewa shi fa ya daura aniyar yaki da dukkan bara gurbi da kuma
Wannan ma dai ya kara tabbata biyo bayan irin cincirindon jama'a dubbai da suka fito kwansu-da-kwalkwata domin tarbar sa yayin wata ziyarar wuni daya da yakai jihar Nasarawa a garin lafiya dake makwaftaka da garin Abuja.
Shahararren tauraron nan na fina-finan Hausa Rabi'u Rikadawa wanda aka fi sani da Dila ya ce aikin soja ya fi fim sauki. A cewar jarumin idan mutun na fitowa a matsayin jarumi baya samun lokaci na kansa da zai yi wani abun.
Kamar yadda muka samu daga majiyoyin mu, akalla jami'an tsaro sama da 10,000 ne da suka hada da dogarawan hanya, 'yan sanda, sojoji, 'yan sandan fari da bakin kaya, jami'an shige-da-fice da kuma jami'an tsaron farar hula ne suka
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito a wata rana wani matashi mai suna Faiza Nurdin mai shekaru 28 na zaman zamansa a kofar gida, sai makwabciyarsa mai suna Aisyah mai shekaru 32 ta zo wucewa ta gabansa, inda bayan gaisawa ta tambaye shi ‘
Shi dai wannan matashi ya bayyana cewa ya dade yana kaunar Fatima Dangote tun ba yanzu ba, amma kwatsam sai ji yayi za ta amarce da yaron tsohon sufeta janar na Yansanda, Muhammed Abubakar, Jamilu kamar yadda NAIJ.com ta gano.
Rahotanni sun kawo cewa tsohon mijin shahararriyar jarumar nan ta Kannywood, Sadiya Gyale wato Alhaji Abubakar Muhammad ya amsa kiran mahallicin sa. Marigayin ya amsa kiran Allah ne a birnin Istanbul na ƙasar Turkiyya.
Tirka tirkan siyasar jihar Kano ta dauki wani sabon salo inda giwayen dake fafatawa a cikin wannan takaddama, tsohon gwamnan jihar, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da gwamnan jihar Abdullahi Umar Ganduje suka raba gari na dindindn.
Dan uwan mahaifiyar Zainab, mai suna Tajudeen Alhaji ya bayyana cewa Zainaba ta fita gida ne a ranar Asabar din aka tsinci gawarta, da nufin za ta je banki don cire kudin da za ta yi amfani da su a yayin tafiyar da za tayi zuwa Za
Mudathir Ishaq
Samu kari