Mudathir Ishaq
18639 articles published since 08 Yun 2016
18639 articles published since 08 Yun 2016
Sanatan ya bayyana ma majalisar dattawa cewa ayyukan sace sacen mutane, fashi da Makai da garkuwa da mutane ya zama ruwna dare a jihar Kaduna, amma duk da haka gwmnatin tarayya bata nuna damuwarta na magance matsalar ba.
A ranar Litinin din da ta gabata ne, shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari, ya ƙulla wata muhimmiyar yarjejeniya ta harkokin jiragen sama da ƙasashe ketare biyar da suka hadar da; Algeria, Congo, Sin, Qatar da kuma Singapore.
Zama guri ɗaya tsautsayi inji kifi domin kuwa a yau dandalin kannywood na shafin NAIJ.com, ya kawo muku jerin wasu shahararrun 'yan shirin fim, da suke buga harkokin su na kasuwanci bayan sana'ar ta su ta fim da suka shahara akai.
Wani minista a gwamnatin shugaban kasa, Muhammadu Buhari, da ba a bayyana sunan sa ba ya sayi wani katafaren gidan a birnin tarayya Abuja wanda farashin ya kai naira miliyan N280m amma ya ce da bashin banki ya sayi gidan.
A cikin shirin kokarin inganta hadin kai cikin jam’iyya mai mulki, jam’iyyar APC, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya zabi Asiwaju Bola Ahmed Tinubu da ya jagoranci shawarwari, sasantawa da gina amana a jam’iyyar ta su kafin 2019.
Hadimin tsohon shugaban kasa, Ibrahim Babangida, Kasim Afegbua, ya wanke kansa daga laifuffuka, bayan farautar shi da rundunar yan sanda ta sanar da cdewan tana yi. Ya jadadda cewa a shirye yake don kare kansa a kotu.
Ya ce jinkirin da aka samu na bawa hudu daga cikin kwamishinonin, ya faru ne ta dalilin matsalar da aka samu da 'yan majalisun jiha akan kasafin kudi. Kowane kwamishina da shugabanin hukumomi, ya kawo tsarin kasafin kudin shi...
Abdulmajid Garba Jido, ya bayyana yadda fadan ya samo asali ne, bayan wasu 'Yan Gandujiyya sun fito daga taron su da misalin karfe 2 na rana, a kauyen Talatar - Jido. "Inda wani mai neman takarar shugaban karamar hukuma na...
A jiya litinin makusanci ga tsohon gwamnan Kano wato Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, Architect Aminu Abubakar Dabo, ya karyata jita - jitar da ake ta yadawa a yanar gizo, cewa wai ogansa Sanata Kwankwason ya bar jam'iyyar APC
Mudathir Ishaq
Samu kari