Mudathir Ishaq
18639 articles published since 08 Yun 2016
18639 articles published since 08 Yun 2016
A yayin ibada a harami, wuri yakan yamutse, mata da maza, manya da yara, inda ake sa rai kowa ya riga ya tsarkake kwakwalwarsa daga batsa ko sha'awa, domin neman falala da tsarkakuwa ga ubangijinsa, sai dai ba haka abin yake ba...
Majalissar wakilla, ta yi kira da shugaban kasa, Muhammadu Buhari, da ya gaggauta sauke Sifeto Janar na ‘yansand, Ibrahim Idris, a ranar Laraba majalissar ta yi wannan kiran ne a yayin da suke zaman zauren majalissa a ranar Laraba
Gwamnatin jihar Zamfara ta karyata rahoton da ya nuna dalibai 24 kadai suka ci jarabawar NECO a jihar Kwamishinan ilimi na jihar Zamfara, Muntaka Rini, ya fadawa manema labaru cewa makiyan jihar ne suka kago labarin karya
Mai kula da namun daji da wani zaki ya kai wa farmaki a ranar Asabar a gidan shakatawa na Gamji gate dake Kaduna ya mutu Marigayin mai suna, Mustafa Adamu, ya mutu ne tsa sanadiyar raunakan da ya samu a yayin da
Daga karshe sanarwar ta kara da cewa Sojojin Najeriya a shirye suke su bada gudunmuwarsu na ganin sun tabbatar zaman lafiya a Najeriya tare da kare rayuka da dukiyoyin al’umma, ta hanyar kakkabe abinda ya ragu na yan ta’addan Boko
A garin Dawakin kudu ma an raunata mutane biyar a yayin wata kaurewa da aka yi a ranar litinin 5 ga watan Feburairu tsakanin Kwankwasawa da yan Gandujiyya,tare da babbaka shaguna da dama a garin Kwanar-Talatar Jido.
A sakamakon yadda ra'ayoyi na rayuwa suke banbanta, wata fitacciyar jarumar fim ta dandalin Kannywood, ta bayyana yadda take matukar muradin aure, a yayin da wusu jaruman na fim suke cewa ina ba yanzu ba sai sun shirya zuwa gaba.
Hankalin fasinjojin jirgin Dana Air ya tashi yayinda kofan jirgin ya balle daga sauka a filin jirgin sama. Daya daga cikin fasinjojin mai suna Dapo Sanwo, yace kofan da ya balle dama a kwance yake tun lokacin da suka hau jirgin wa
Rundunar yan sandan Najeriya ta fara shirin daukar ma’aikata na 2018 yayinda hukumar ta yi gargadin cewa kada wanda ya biya ko sisi yayin neman aikin. Hakan na cikin wata yar gajeriyar sako da aka wallafa a shafukan zumunta.
Mudathir Ishaq
Samu kari