Duba yadda ma'aikatan banki ke iya muku sata a asusu ba tare da bankin ya sani ba, kuma baku ga alert ba

Duba yadda ma'aikatan banki ke iya muku sata a asusu ba tare da bankin ya sani ba, kuma baku ga alert ba

- Da sim cards ake satar, uma sai ga wanda yake iya aiki a bankin

- An kama wasu masu irin wannan ta'asa kuma an gano lagonsu

- Sun saci fiye da N20m kafin a kamo su

Duba yadda ma'aikatan banki ke iya muku sata a asusu ba tare da bankin ya sani ba, kuma kuma baku ga alert ba
Duba yadda ma'aikatan banki ke iya muku sata a asusu ba tare da bankin ya sani ba, kuma kuma baku ga alert ba

An gano yadda wani ma'aikacin banki, Christian Amaechi, ya taimakawa masu satar kudaden mutane ta ATM da sim kat wajen sace wa mutane kudadensu a account.

Gayen, yana aiki ne a sashen kula da ATM, wato injin malalo kudi na kati, a Lagos, kafin ya zo hannu, insa hukumomi suka chafke shi, bayan ta tabbata shi yake zurare wa mutane kudi.

Ya saci akalla miliyan ashirin ta nairori N20m da shi da abokansa, kafin SARS ta hukumar 'yansanda su kamo shi, da mukarrabansa mutum biyar.

DUBA WANNAN: Hukumomi sun karyata wani bidiyo na rikicin makiyaya

Sukan fara ne da yi wa mutane sanen waya, inda sukan yi amfani da sim card din mutane su budo password din ta na'ura mai kwakwalwa, inda shi kuma na bankin yakan toshe alert da ya kamata mutum ya samu, ko ta waya ko ta email, sai su raba kudin tsakaninsu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng