Nigerian news All categories All tags
Hukumar kwastam ta sake babban kamu na kayayyakin fasa kwauri (hotuna)

Hukumar kwastam ta sake babban kamu na kayayyakin fasa kwauri (hotuna)

Hukumar kwastam ta sake babban kamu na kayayyakin fasa kwauri da ake yunkurin shigo da su kasar ta barauniyar hanya.

A yanzu haka cikin makonni biyu da suka gabata a yankin Idiroko jihar Ogun ta kama kayayyakin da dama.

Wdannan kayayyaki sun hada da, motoci na hannu guda 13, Babura 17, buhuhunan shinkafa yar waje 383 masu nauyin 50kg, buhuhunan kayayyakin gwanjo da suka hada da takalma, jakunkuna da kayayyakin sawa guda 6, jarkokin man gyada guda 221 wanda kudin harajinsu ya kai kumanin N67, 247, 153.00 da sauransu.

Sun kuma kama jarkokin man fetur kuda 276, randuna 9 da jarkoki 32 na man diesel da kuma randunar Kananzir guda biyar da ake shirin fitar da su waje.

Ga hotunan a kasa:

Hukumar kwastam ta sake babban kamu na kayayyakin fasa kwauri (hotuna)

Hukumar kwastam ta sake babban kamu na kayayyakin fasa kwauri

KU KARANTA KUMA: Badakalar N11b: Kotun koli ta yi umurnin tsohon gwamna da wasu 3 su fuskanci shari’a

Hukumar kwastam ta sake babban kamu na kayayyakin fasa kwauri (hotuna)

Hukumar kwastam ta sake babban kamu na kayayyakin fasa kwauri

Hukumar kwastam ta sake babban kamu na kayayyakin fasa kwauri (hotuna)

Hukumar kwastam ta sake babban kamu na kayayyakin fasa kwauri

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel