Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Hankalin fasinjojin jirgin Dana Air ya tashi yayinda kofan jirgin ya balle daga sauka a filin jirgin sama. Daya daga cikin fasinjojin mai suna Dapo Sanwo, yace kofan da ya balle dama a kwance yake tun lokacin da suka hau jirgin wa
Rundunar yan sandan Najeriya ta fara shirin daukar ma’aikata na 2018 yayinda hukumar ta yi gargadin cewa kada wanda ya biya ko sisi yayin neman aikin. Hakan na cikin wata yar gajeriyar sako da aka wallafa a shafukan zumunta.
A jiya ne hausa.naij.ng ta kawo maku rahotanni masu alaka da dambaruwar dake faruwa biyo bayan budaddiyyar wasikar da tsohon shugaban kasa Ibrahim Badamasi Babangida (IBB) ya aike wa shugaba Buhari. Mun kawo maku rahoton cewar bab
Ana zaman dar-dar a yankin dake amfani da harshen Turanci a a kasar Kamaru bayan dakarun sojoji sun far musu da sunan farautar ‘yan aware wani dan majalissa daga garin Batibo ya zargi sojojin da cin zarafin mutanen wurin
Idan za’a tuna, tun bayan sauyin gwamnati, inda shugaban kasa Muhammadu Buhai ya kayar da Gooluck Jonathan ne aka fara gudanar da binciken yadda aka kashe kudaden makamai da kuma kudaden rundunonin Sojojin Najeriya.
Ya fadi hakan a ranar Talatar nan, a ofishin sa, lokacin da yake karbar bakunci ziyarar da wata tawagar mutanen jihar Zamfara suka kawo mishi. Tawagar wanda ta sami jagorancin, Sarkin Anka, Alhaji Attahiru Ahmad.
A sanawar da ministan Wuta, Ayyuka da Gidaje Babatunde Fashola, ya fitar, ya ce babu dan kwangilan da ke bin gwamnatin tarayya bashi saboda haka gwamnati bata son jinkiri wajen gyara da gina sabbin hanyoyin da taba da kwangilan su
Jam’iyya mai mulki ta All Progressives Congress (APC) ta nuna godiya ga Asiwaju Bola Tinubu, shugaban jam’iyyar ta kasa kan amsa nadin da shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi masa a matsayin uban sulhu na jam’iyyar.
Fitaccen jarumin nan na wasannin Hausa a masana'antar Kannywood kuma shahararren mawakin Hausa na zamani watau Adam A. Zango ya fito karara ya bayanna cewa shi fa ya daura aniyar yaki da dukkan bara gurbi da kuma
Mudathir Ishaq
Samu kari