Kashi 90% na ruwan da ‘yan Najeriya ke amfani da shi a gidajen su gurbatacce ne

Kashi 90% na ruwan da ‘yan Najeriya ke amfani da shi a gidajen su gurbatacce ne

- Bincike ya nuna ruwan da 'yan Najeriya ke amfani da shi a gidajen su yana haudwa da kashi

- Gurbataccen ruwa ke janyo ciwon kwalara da gudawa a Najeriya

Binciken ya nuna kashi 90% na ruwan da ‘yan Najeriya ke amfani da shi a gidajen su gurbatacce ne kuma bashi da kyau.

Zubie-Okolo dake aikin da kungiyar UNICEF ta fadawa manea labaru cewa yadda aka tace ruwa a Najeriya yazama abun damuwa ne.

Ta ce duk da kashi 64 % daga cikin ‘yan Najeriya suna samun ruwan sha mai kyau, jihohin dake yankin Arewa maso gabashin Najeriya basu da ruwan sha mai kyau wanda ya kai kashi 52.4% sai kuma yankun Kudu maso yamma sun fi ko’ina a fadin kasar samun ruwa mai kyau da kashi 87.3%.

Kashi 90% na ruwan da ‘yan Najeriya ke amfani da shi a gidajen su gurbatacce ne
Kashi 90% na ruwan da ‘yan Najeriya ke amfani da shi a gidajen su gurbatacce ne

Bincike ya nuna kashi 90.08 % na ruwan da ‘yan Najeriya ke amfani da shi a gidajen su gurbatacce ne wanda ya hadu kashi.

KU KARANTA : Rikicin dake tsakanin Ali Nuhu da Zango ya zo karshe yayin da aka sasanta su

Zubie-Okolo ta ce ya kamata gwamnatin ta kaddamar da shirin da zai wayar da kan al’ummar kasar wajen amfani da ruwa mai tsarki da kuma gyara muhallin su.

Ta ce yawan rashin lafiya da aka yi kasar kamarkwalara, gudawa da sauran su gurbataccen ruwa dake haduwa da bahaya ke janyo su.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa

Da Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain Legit.ng HAUSA https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng