Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wasu shaidu sun bayyana cewar, 'yan sandan sun haushi da duka ne, inda suke tambayar shi ya basu naira 100, shi kuma yaki bayar wa, abinda ya fusata daya daga cikin su kenan, ya doka mishi gindin bindiga a kai, sanadiyyar...
Rikicin dake tsakanin manyan jaruman wasan kwaikwaiyon Kannywood Ali Nuhu da Adam zango ya zo karshe yayin da aka sasanta su wannan sasanci ya faru ne bayan kokarin da wasu masu ruwa da tsaki a masana'antar fim Kannywood suka yi.
Ali Nuhu din dai ya bayyana cewa ganin cewa jarumar ta hanyar sa ce ta shiga masana'antar kuma ta amince da da ta aikala laifin sannan kuma har ta nemi afuwa da gafara daga wajen duk masu ruwa da tsaki, shi ne ma dalilin da yake
Mai horar da kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid dake kasar Sifen, Zinedine Zidane, ya yanke shawarar ajiye aikinsa a karshen kakar wasanni ta bana. Zidane ya yanke shawarar ya mika takardar barin aiki a maimakon ya fuskanci kora
Hukumar dake sa'ido ga harkokin fina-finai tare kuma da tace su ta jihar Kano a karkashin jagorancin Gwamnan jihar Abdullahi Ganduje ta sanar da niyyar ta ta horas da yan fim akalla 450 a wani yunkuri na ganin ta kara tsaftace har
Jaridar The Nation da sanadin kakakin hukumar Jimoh Moshood, ya bayyana hakan a ranar talatar da ta gabata, inda ya bayar da sanarwar buƙatu tare da sharuɗa da ya kamata masu sha'awar shiga aikin su cika kafin a ɗauke su aikin.
Mun samu dai cewa tsohuwar jarumar ta raba kayan abincin ne ga mabukata da dama a karkashin inuwar kungiyar ta mai suna Gidauniyar tallafawa rayuwa watau Today's Life Foundation kamar dai yadda muka samu daga majiyar mu.
Fitattun jaruman fina-finan Hausa na masana'antar Kannywood da dama da suka hada da Aminu Momoh da Halima Atete sun kwashi 'yan kallo a yayin bukin bayar da kyaututtuka na City People Awards da aka saba yi duk shekara.
Mun kama su ne a lokacin da suke taruwa da nufin kaddamar da hari a wata gonar da gwamnan jihar Benuwe, Samuel Ortom ke kiwon kifi, da muka nufe su don yi musu tambayoyi, sai suka bude mana wuta, nan take mu ma muka mayar da biki.
Mudathir Ishaq
Samu kari