Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Sai dai masu ra'ayin mazan jiya, watau yan Conservative, da ma masu zafin ra'ayin kishin kasa, watau EDL; English Defence League, basu farin ciki da wannan sauyi, inda suke ganin kowanne musulmi a matsayin dan-ta'adda mai mugun...
Gwamnan jihar Borno ya karbi bakuncin tawagar fadan shugaban kasa karkashin jagorancin shugaban ma’aikatan fadar Aso Rock, Abba Kyari, wadanda suka garzayo Maiduguri domin halartan taron sadakan ukun rasuwan mahaifin babban hafsan
A yayin da suke tsaka da more soyayyar su ne sai Mary ta gamu da wata rashin lafiya dake bukatar sai an yi mata dashen koda ko kuma ta rasa ranta. Lamarin rashin lafiyar Mary ya zo da rudani kasancewar tana da wani nau'in jini mai
A lissafin INEC dai, a jaddawalinta na zabukan 2019, jam'iyyu a bana ne dole jam'iyyu zasu fitar da masu takara su mika sunayensu tsakanin watannin Agusta zuwa watan Octoba. Wannan dai na nufin abun yazo, inji mai jiran haihuwa...
Rahotanni sun bayyana cewar hatta iyayen yarinyar basu san tana dauke da juna biyu ba saida suka kai ta asibiti domin duba lafiyar ta bayan yawaitar yi masu korafin fama da matsanancin ciwon ciki. Yanzu haka 'yan sanda na binciken
A sakamakon kididdigar ta wasu kafofin watsa labarai da kuma bincike akan kwallon kafa, sun bayyana yadda wasu 'yan kwallo 13 suka yi zarra ta fuskar tarin dukiya. Ire-iren wadannan kafofin kididdigar sun hadar da Sunday Times.
Wannan ƙididdiga ta samo tushe ne daga cibiyar kudi ta duniya (Internation Monetary Fund, IMF), da ta fitar tun a watan Oktoba na shekarar 2017 da ta gabata, dangane da yadda kowace ƙasa ke karkatar da akala ta tattalin arziki.
Jami'an hukumar 'yan sandan jihar Naija sun tabbatar da cewar wadanda aka kama din, Peter Ali da Paul Isyaku, sun dade suna yiwa matafiya fashi ta hanyar yin basaja a matsayin sojoji. Jami'an 'yan sanda sun bi sahun barayin ne bay
A ranar Asabar ta yau, fadar shugaban kasa ta bayyana cewa, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi rashin 'yan uwan sa biyu cikin gajeren lokaci. Hadimi na musamman ga shugaban kasa Mallam Garba Shehu, shine ya bayyana hakan.
Mudathir Ishaq
Samu kari