Wasu kasashen Afirka sun fara haramtawa samarinsu saduwa da 'yar-tsanar danqo

Wasu kasashen Afirka sun fara haramtawa samarinsu saduwa da 'yar-tsanar danqo

- Samari dai suna ta zumudin wannan 'yar tsana ta danko mai soyaya a yankunan Afirka

- An bayyana illoli da ribar sayen budurwar danko domin fadakarwa

- Wasu kasashe sun fara daukar mataki bayan sake-saken aure

Wasu kasashen Afirka sun fara haramtawa samarinsu saduwa da 'yar-tsanar danqo
Wasu kasashen Afirka sun fara haramtawa samarinsu saduwa da 'yar-tsanar danqo

Kasar Botswana, ta kudancin Afirka, ta zama kasa ta farko da ta haramta soyayya da sabbin yan-tsana na soyayya da ake ta saya daga kasashen turai ana shiga dasu kasashe.

Su dai 'yar tsanar, an makala musu shirin kwampiyuta ne, ta yadda zasu iya raba da waka, da soyayya da kisisina irin ta mace yayin saduwa, duk don daukar hankalin mazaje, wadanda su kuma suka ce hakan ya yaye musu takaicin kashe kudi da jan ajin mata.

DUBA WANNAN: Shekau bai farga ba, sai yaga an saki kamammun Boko Haram

Kasar ta Botswana ta dauki wannan mataki ne, bayan da ta gano har ana sakin aure a kasar bisa dogaro da 'yar-tsanar, wadda kudinta ya kai dala dubu uku.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng