Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Akalla jahohi sha daya daga cikin ashirin da ukku ne da a baya gwamnatin tarayya ta ba lamunin karbar tallafin bashi domin inganta kasafin kudin su sun anshi zunzurutun kudaden da suka kai Naira biliyan 16.1 zuwa watan Janairun
Idan har muka fadi zabe, toh cigaban da Najeriya ta samu zai koma cibayan shekaru 10, saboda kurayen PDP na nan suna jira. Ina fata yan Najeriya basu manta cewar a lokacin da muka zo, mun tarar Gwamnatin Jonathan na cin bashi tana
Wata kungiyar matasa ta yankin mazabar jihar Kaduna ta tsakiya a majalisar dattijai mai suna Youth Movement for Credibility in Kaduna State a turance ta yi kaca-kaca da wasu mutane da a baya suka sanar da kudurin su na fara shirin
Biyo bayan wasu hotunan gwamnan jihar Kaduna da suka yi ta yawo a kafafen sadarwa a jiya da aka dauka yayin da ya duka har kasa wajen gaishe da shugaban kasa lokacin da ya isa jihar Kaduna suna cigaba da tayar da kura da kuma jawo
Babban kotun tarayya da ke zaune a barikin Wawa, Kainji jihar Neja, a ranan Alhamis ta yankewa Sunday Abana shekaru 40 a gidan maza domin kasancewa dan Boko Haram kuma ya kai hare-hare wurare daban-daban a jihar Borno a shekarar 2
Kamar kowanne fannin rayuwa, Coach Sani yace shi ma yayi fama da wasu kalubale game da harkar da yasa a gaba, inda a gidansu aka nemi a hana shi buga kwallon gaba daya, amma daga bisani wani yayansa ya sa baki, yace a kyale shi, a
Sai dai duk da shekarun da janar Murtala ya kwashe a kushewa, amma yan Najeriya na cigaba da bayyana shauki tare da soyayyarsu game da shi, wannan ne abinda ya daure ma jama’a kai, kuma yasa VOA hausa ta tuntubi wani masanin tarih
Kakakin hukumar Sojin ƙasa ta Najeriya Kukasheka, ya ce an tanadi tukwicin Naira miliyan uku ga duk wanda ya bayar da sahihin rahoto da zai taimaka wajen damƙo Abubakar Shekau, jagoran ƙungiyar Boko Haram da ta addabi Najeriya.
"Na daina bawa mai dakina kudi tun bayan da ta gudu daga gidana kuma ta tare da wani mijin. A al'adar garinmu, idan ka bawa matar ka kudi bayan kun rabu ko ta guje ka, to mutum mutuwa zai yi, ni kuma ban shirya mutuwa yanzu ba," a
Mudathir Ishaq
Samu kari