Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wadannan yaran, almajirai, sune dai Boko Haram ta koya wa akida, sune kuma sojojin lokacin Muhammadu Marwa Tatsine, dama ba'a basu ilimin boko ba, sai suka dauka haramun ce, tunda mun hana su suna yara, yanzu zasu hana mu ta karfi
Gwamnonin APC a ranar Juma’a sunce kudirinsu na zuwa Daura jihar Katsina shine domin suyi ma shugaban kasa Muhammadu Buhari ta’aziyan rashin yan uwansa guda biyu da yayi. Shugaban gwamnonin APC, Gwamna Rochas Okorocha ya bayyana.
Rahotanni sun kawo cewa tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya zargi gwamnatin Shugaban kasa Muhammadu Buhari da yin amfani da farfaganda wajen tafiyar da mulkinta kamar yadda ta yi d farfaganda wajen lashe zabe a 2015.
Gobe Asabar 17 ga watan Fabrairu zaiyi daidai da zagayowar ranar haihuwar Uwargidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Hajiya Aisha. Aisha ta kasance mata ga shugaban kasa Buhari tun bayan rabuwarsa da matarsa ta farko marigayiya.
Rahotanni sun kawo cewa kwanaki uku bayan da aka yi wa al’ummar jihar Zamfara kisan-gillar mutane 41, gwamnan jihar Abdul’aziz Yari yayi zamansa a Abuja bai ko leka gida ba har zuwa yau Juma'a 16 ga watan Fabrairu.
Kwamnadan Boko Haram Abu Zainab, wanda rundunar soji suka kama a ranar 14 ga watan Fabrairu ya bayyana cewa shugaban yan ta’addan da ake nema ruwa a jallo, Abubakar Shekau ya tsere zuwa Kolofata dake kasar Kamaru.
Cibiyar lafiya ta duniya wato World Health Organisation WHO, ta bayyana cewa ana haihuwar jarirai 140m a duk shekara, kuma mafi akasarin haihuwar tana zuwa ne ba tare da wata tangarda wajen uwa ko kuma abinda ta haife ba.
Matsalar ta samo asali ne lokacin da wasu mafarauta suka tare wasu barayin shanu da ke neman wucewa ta kauyen Birani, ashe ko da barayin shanun suka tsere, zuwa suka yi suka hado gungun barayi yan uwansu daga karamar hukumar Isah.
Wannan matsalar tafi kamari ne a yankunan Augie, Argungun, Bagudo, Danda, Kalgo da Bunza kuma sune yankunan da suka fi samar da shinka a Najeriya gaba daya, hakan ne ya sanya ake fargabar za’a iya fuskantar karin karancin shinkafa
Mudathir Ishaq
Samu kari