Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Alhaji Sule Lamido yayinda yake tarban sama da mutane 5,000 da suka sauya sheka daga APC zuwa PDP ya sha alwashin kayar da shugaban kasa Muhammadu Buhari a zaben 2019 idan har jam'iyyarsa ta basa tikitin takarar shugabancin kasa.
Abun bakin ciki ya faru a ranar Juma’a 16 ga watan Fabrairu a jihar Katsina lokacin da mai ba Gwamna Aminu Masari shawarar na musamman akan al’amuran addini, Abdullahi Darma, ya take yarsa, A isha da mota bisa tsautsayi.
An yi nasarar kasha wata shu’umar dabba mai kama da kerkeci da ta bulla a garin Beli dake karamar hukumar Rogo. Bayan cin dabbobi da mutane, rariya t ace dabbar na bacewa a neme ta a rasa bayan ta kama mutum ko dabba.
Wasu kungiyoyi wadanda ba na gwamnati ba dake rajin tabbatar da adalci da kuma kyakkyawa kuma tsaftattacen muhallin gudanar da siyasa a kasar nan da suka hadu su akalla 54 a karkashin inuwar 'Not Too Young To Run' dake rajin
Sarkin Maradun na jihar Zamfara mai suna Alhaji Garba Tambari ya kwarmatawa 'yan jarida cewar tuni shi da wasu sauran sarakunan gargajiya a dukkan fadin kasar nan sun yanke shawarar goyawa shugaba Muhammadu Buhari baya a
Wani dan majalisar tarayya a majalisar wakillai mai wakiltar mazabar Ijebu-North/Ijebu-East/Ogun na jihar Ogun mai suna Honarable Adesegun Adekoya ya yi kira ga ministan sufurin kasar nan Mista Rotimi Amaechi da yi murabus daga mu
Gwamnan jihar Ekiti Mista Ayo Fayose ya bayyana takaicin sa game da yadda yace wasu shanu na makiyaya sun ne mi su kawo wa jirgin sa a jihar Ondo cikas yayin da yake so ya sauka a filin sauka da tashi na jirage a garin Akure. Gwam
Jami'an hukumar tsaron kasar nan ta 'yan sanda dake a filin sauka da tashin jirage na kasa-da-kasa dake a jihar Legas na tunawa da Murtala Muhammad sun tabbatar da kama wani kasurgumin barawo dumu-dumu da laifin sata a cikin jirgi
Jami'an tsaro na hukumar 'yan sandan Nijeria ta bayyana cewa ta samu nasarar kama akalla wasu mutane uku da take zargin su da hannu dumu-dumu a kashe-kashen da suka auku a baya-baya nan da aka yi a jihar Zamfara dake a arewa
Mudathir Ishaq
Samu kari