Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta fitar da sabbin ka'idojin zabe inda ta ce kada tallafin kamfen ya haura N50m kuma ta hana ralli a makarantu, wuraren ibada.
Wata matar aure a jihar Oyo mai suna Odunaya ta caka wa mijinta wuka a kirji ya mutu a lokacin da ya kusance ta domin neman hakkinsa na aure a cewar rahoto.
Sammie Okposo, fitaccen mawakin bisharan Najeriya ya kwanta dama watanni bayan ya tsira daga hatsarin mota. Furodusan Najeriya ID Cabasa, ya tabbatar da rasuwar
Tun bayan sanar da cewa za a sauya fasalin takardun naira, babban bankin Najeriya, CBN, ta rika wayar da kan mutane game da sabbin takardun nairan da za su fito
Majiya ta bayyana cewa saba umurnin tashi ba tare da izini ba daga filin jirgin sama na Ibadan ne dalilin da yasa hukumar NCAA ta tsare jirgin Peter Obi na LP.
Jam'iyyar hamayya ta Peoples Democratic Party, PDP, a jihar Nasarawa ta sha alwashin cewa za ta yi wa Gwamna Abdullahi Sule ritaya zuwa kasar Saudiyya a 2023.
Alhaji Isa Ashiru, dan takarar gwamna na jam'iyyar PDP, a jihar Kaduna yayi alkawarin dawo da daliban da suka janye daga makaranta saboda tsadar kudin makaranta
Kungiyar kare hakkin musulmi na MURIC ta gargadi al'ummar musulmi su kauracewa jami'o'in kiristoci masu zaman kansu a Najeriya don suna tauye hakkin musulmi.
Dan takarar shugaban kasa na APC, Asiwaju Ahmed Bola Tinubu ya samu sarautar gargajiya a jihar Ebonyi da ke kudu maso gabas yayin da ya tafi jihar yin kamfen.
Aminu Ibrahim
Samu kari