Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Takarar shugabancin kasa na Asiwaju Ahmed Bola Tinubu na jam'iyyar APC ta ci karo da koma baya a yayin da a kalla yan APC 400 a jihar Oyo suka koma jamiyyar PDP
Daniel Bwala, kakakin kwamitin yakin neman zaben takarar shugaban kasa na PDP, yayi alfahari cewa kuri'un Gwamna Nyesom Wike ba za su hana Atiku cin zabe ba.
Mohammed Bala, gwamnan Bauchi ya aika sako mai boyeyyen ma'ana ga Atiku Abubakar, dan takarar jam'iyyar PDP yana mai cewa dukkan yan jiharsa masoyan Buhari ne.
Gwamna Masari na jihar Katsina ya zubar da hawaye yayin da ya gabatar da kasafin kudin shekarar 2023 a gaban majalisar dokoki wacce ita ce ta karshe a wa'adinsa
Alhaji Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar jam'iyyar PDP, da abokin takarsarsa, Ifeanyi Okowa sun fasa zuwa taron yan takarar shugaban kasa.
Mummunan hatsarin mota ya yi sanadin rasuwar kimanin mutane 37 a babban hanyar Maiduguri zuwa Damaturu a karamar hukumar Kondugua na jihar Borno a ranar Talata
Nduka Anyanwu, dan takarar kujerar majalisa ta mazabar Ahiazu a jihar Imo karkashin jam'iyyar All Progressives Granda Alliance, APGA, ya fada hannun mahara.
Alhaji Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, a zaben 2023 yayi alkawarin zai fattaki Boko Haram idan an zabe shi
Kungiyar shugaban matasan yankin kudu maso gabas ta COESYL ta yi barazana ga gwamnan Anambra, Chukwuma Soludo cewa zata zuba shara a gaban gidansa kan sukar Obi
Aminu Ibrahim
Samu kari