Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Abdulrahman Ibn AbdulAziz as-Sudais yana daga cikin manya-manyan malaman addinan musulunci wanda suka fara yi wa addini hidima tun suna yara. Babban malamin ne ya lashe kyautar karatun Al-Qurani mai girma na duniya da akayi a 2005
Gwamnatin jihar Jigawa zata bayar da tallafi ga manoma 50,000 a karkashin tsarin ta na noman cluster. Gwamna Muhammadu Badaru ne ya bayyana hakan a taron kaddamar ta ofishin Fadama III da kuma raba wa manoma kayayakin aiki.
Jigo a jami'iyyar APC kuma gogagen dan siyasa a jihar Sokoto, Alh. Umaru Kwabbo ya dauki alkwarin daukan nauyin aurar da mutum 100 a jihar na sokoto. Kamar yadda This Day ta ruwaito, Kwabbo ya bayyana hakan ne a gidansa a Sokoto.
Wani tsoho mai shekaru 50 a duniya, Sufiyanu Kamala ya shiga hannun hukuma bisa laifin dirka ma wata mahaukaciya mai shekaru 25 ciki. Lamarin dai ya faru ne a garin Saniyar Jino da karamar hukumar kankara na Jihar Katsina.
Shugaban majalisan kolin musulunci, Sultan Muhammadu Sa'ad Abubakar ya mika sakon taya murnar bukin kirisimeti ga dimbin mabiya addinin kirista a Najeriya.
A halin yanzu da kasashen duniya ke kara tabbatar da tsaro domin shagulgulan Kirsimeti al'umma musulmin kasar Indonesia zasu baiwa kirista tsaro ranar kirsimeti
Wata sabuwar jaruman Kannywood da ta wasu masu fashin baki suka ce ta shigo masana'antar da kafar dama tayi ikirarin cewa malaman addini suna samun salon wa'azi
Shugaban dakarun sojin kasa na Najeriya, Laftanal Janar Tukur Yusuf Buratai, ya ziyarci barikin sojoji ta Jaji da ke garin Kaduna don halartar yaye sabbin soji
A ranar Talata, 19 ga watan Disamba ne aka gudanar da bikin yaye hafsoshin sojin kasa karo na 67 daga sansanin horas da dakarun sojin kasa da ke barikin Chindit
Aminu Ibrahim
Samu kari