Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Ya bayyana hakan ne da yammacin ranar Talata yayin kaddamar da sabbin gine-gine a Barikin Sojin Sama na garin Monguno, wanda Mai Bayar da Shawara kan Harkar Tsaro (NSA), Manjo-Janar Babagana Monguno ya kaddamar.
A jiya ne wasu mambobin majalisar wakilai sun bayyana adawar su da watsin da shugaba Buhari ya yi da kudirin kirkirar Peace Corps. Mambobin majalisar sun bayyana cewar kin amincewar Buhari zai dagula lamuran tsaro a kasar nan.
Shugaba Muhammadu Buhari ya sanar da yan majalisar kasa matsayar sa kan kudirin kafa Hukumar Zaman Lafiya na Peace Corp a cikin wata wasika da ya aike kuma Kakakin Majallisar na Wakilai Dogara Yakubu ya karanta a gabar majalisar
Kimanin kungiyoyin sa kai guda hamsin ne suka bukaci gwamnatin tarayya ta guji biyan kudin fansa da yan kungiyan Boko Haram don ceto yan matan sakandire 110 da ake zargin kungiyar ne ta sace daga makarantar sakandire na Dapchi.
Hukumar yaki ta masu yiwa tattalin arzikin kasa ta'anati (EFCC) ta gurfanar da wani ma'aikacin banki, Nsa Ayi a gaban wata babban kotu da ke Ikeja a Legas bisa tuhumar sa da karkatar da kudaden masu ajiya har N700m.
Shugaban Rundunar Sojin Ingila ta BMATT da ke Najeriya, Manjo Ian Robertson, ya yi tir da hari da a ke zargin Boko Haram ta kai a makarantar 'yammata (GGSS) na garin Dapchi, Jihar Yobe, tare da sace wasu daga cikin 'yammatan.
A yayin da Najeriya ta karkata zuwa habaka tattalin arzikin ta ga barin fitar da man fetur, Kasashen Canada da UAE da Australia sun bukaci a shigo ma su da doya daga Najeriya. Ciyaman din Kwamitin Bunkasa Fitar da Doya zuwa Kasash
Ciyaman din jam'iyyar APC na Kasa, Cif John Odigie-Oyegun, ya yi alkawarin goyon bayan jagoran jam'iyyar na Kasa, Asiwaju Bola Tinubu, bisa aikin da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya ba shi na sasantawa tsakanin 'yan jam'iyyar.
Kungiyar bishof-bishof mabiyar darikar katolika na Najeriya (CBCN) tayi korafi kan kudirin daidaita jinsi da aka gabatar gaban majalisar tarayya, a cewar kungiyar, kudirin sai bayar da damar barna iri-iri wanda suka sabawa rayuwan
Aminu Ibrahim
Samu kari