Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Da yuwuwan Amurka da wadansu kasashen sun kusa yin watsi da man fetur na Najeriya, wanda hakan zai kawo cikas ga tattalin arzikin ta. Labari ya zo ma jaridar Vanguard daga EIA (Energy Information Administration), cewar Amurka za t
Jami'in Hukumar 'Yansanda wanda ya gurfanar da mai laifin gaban kotu, Sajen Ibrahim Gokwat, ya bayyana cewar wani mai suna Abubakar Hassan na Mista Ali, shi ne ya shigar da karar a ranar 20 ga watan Disamba na 2017 a ofishin 'yans
Cibiyar Shirya Jarabawar Shiga Makarantun Gaba da Sakandare (JAMB), ta bankado sabbin cuwacuwa na kudaden Cibiyar da a ka tafka na Jimillar N86 miliyan a Ofisoshin ta na Jihohin Edo da Gombe da Kano da Kogi kuma Jihar Pilato.
Maniyata 'yan Najeriya da ke son zuwa Kasar Saudiyya don sauke farali sun koka kan wahalwalun da ke tatare da sabuwar hanyar daukan bayanan matafiya ta hanyar na'aurar mai kwakwalwa da kasar ta bullo da shi. A dai shekara 2017 ne
Daya daga cikin abubuwa ma su ban sha'awa a cikin rayuwar musulmi na yankin Afirika ta Yamma shi ne yadda tarihin daular musulunci ya kunshi kyawawan dabi'un musulmi, da al'adun su, da kuma tsantsar bijirewar su ga turawan mulkin
A ranar juma'a ne Bankin Duniya ta sanar da cewar ta amince da ba wa Najeriya jimillan bashi na darajar $486 miliyan domin bunkasa wutan lantarkin Kasar. Bankin ta bayyana cewar bashin zai taimaka wurin habaka samar da wutan lanta
Hukumar 'Yansanda na Jihar kwara ta kama kungiyar 'yan fashi da garkuwa da mutane da su ka yi awon gaba da shanaye sama da 200. Kwamishinan 'Yan sanda na Jihar, Lawan Ado, shi ne ya bayyana hakan yayin nunawa manema labarai bayani
A sanarwan da jami'in hulda da jama'a na hukumar, Maiwada A.A ya bayar ta shafin facebook, ya ce jami'an rundunar da ke aiki a yankin rafin Ibeji-Idogo-Ifoyintendo sun yi nasarar kama wata motan alfarma kirar Toyota Highlander
Hukumar Yaki da masu safarar mutane na kasa (NAPTIP) ta ceto mutane goma sha hudu daga hannun masu safarar mutane a filin tashin jiragen sama na Nnamdi Azikwe da ke babban birnin tarayya Abuja. Shugaban sashin hulda da jama'a na
Aminu Ibrahim
Samu kari