Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Direban tasi din mai suna Attah, ya ce matar ta shigar motar sa ne kuma ta bukaci ya kai ta wani gidan rediyo da ke Kokolemle a kasar Ghana. Bayan sun isa inda za ta sauka, matar da ce ma direban ya jira ta karbo masa kudinsa daga
Wata kamfani mallakar tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar mai suna Africa Health za ta gina wani sabin asibiti mai gadaje 100 a babban birnin tarayya Abuja. Turakin Adamawan dai yana daya daga cikin manya-manyan masu sa
A jiya ne hukumar yan sandan Najeriya tace za'a gudanar da gwajin kwakwalwa ga duk matasan da ke son shiga aikin dan sanda a Najeriya, an dauki wannan mataki ne saboda a guje daukan wadanda za su rika harbin mutane babu gaira ba
Daliban aji na karshe na makarantar sakandire na Zabzugu Senior High School da ke yankin Zabzugu na kasar Ghana sun dauki miyagun makamai da duwatsu kuma suka kaiwa malaman makarantar farmaki saboda sun ki barin su suyi satar amsa
Bayan nazarin rahoton da kwamitin sauraron korafin jama'a na Majalisa ya gabatar, Majalisar ta cinma matsaya inda ta umurci hukumar yan sandan Najeriya ta bude hedkwatan ofishin Peace Corps da ke Abuja. Majalisar ta bawa hukumar y
Akwai mutane masu dimbin basira da hazaka a Najeriya. Hakan yasa lokaci zuwa lokaci zaka ka yan Najeriya sun kera wasu abubuwan da zaiyi wuya kayi tsamanin abin zai yiwu da farko. Da zarar an ambaci kere-kere, abina ke firgita mut
Tsohon gwamnan jihar Abia, Dr. Orji Uzor Kalu ya ce kasashen duniya na mutunta Najeriya ne saboda gaskiya da rikon amana tare kuma da tsare-tsare masu amfani da shugaba Muhammadu Buhari ke aiwatar wa a kasar. Kalu yayi wannan maga
Wani Dan jaridar Najeriya, Abubakar Ibrahim, ne ya lashe wata gagarumar lambar yabo na marubuta a duniya mai suna Michael Elliot Award saboda rahotannin da ya rubuta akan adadin mutanen da suka rasu ko rasa muhallinsu sakamakon ta
Dabino yana daya daga cikin 'ya'yan itatuwa masu matukar amfani ga jikin adam saboda irin sinadaren da ya dauke dashi. Dabino yana girme ne a bishiya kuma 'ya'yan na cure ne kuma ya fi son yanayi mai zafi. Bayan 'ya'yan dabinon su
Aminu Ibrahim
Samu kari