Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Wani mai wa'azin addinin musulunci dan kasar Kuwaiti, Mubarak Al-Bathali ya fadi karar cewa rashin yin azumi da dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Liverpool, Mohammed Salah ya yi a ranar 26 ga watan Mayu ne ya janyo masa fushin Al
Wani ma'aikacin kamfanin rabar da wutan lantarki na Ikeja Electricity Distribution Company (IKEDC) ya rasu a jiya Laraba 30 ga watan Mayu yayin da yake kokarin gyara wutar lantarki da masu aikin titi suka lalata. Abin tausayi ya f
Ministan harkokin kasashen waje na kasar Saliyo, Allie Kabba ya nemi tallafi daga Najeriya a fannin ilimi, kiwon lafiya da makamashi. Mr. Kabba ya yi wannan rokon ne a ranar Laraba a Abuja yayin da ya ziyarci takwaransa na Najeriy
A yau Laraba ne wata kotun Abuja da ke zamanta a Garki Abuja ta yanke wa wani Elvis Anthony mai shekaru 34 hukuncin watanni biyar a gidan kurkuku saboda satar kudade da wayar salular budurwarsa. Sai dai Alkalin kotun, Inuwa Maiwa
Sojojin hadin gwiwa JTF wanda aka sauya zuwa rundunar Operation Delta Safe sunyi musayar wuta da wasu wanda ake zargin barayin man fetur a wasu garuruwa da ke Warri , kudu maso yammacin jihar Delta. Mai magana da yawun rundunar ta
Wannan dai mayar da martani ne a kan wasu kalamai da gwamna Samuel Ortom na jihar Benue ya furta yayin wata hira da akayi dashi a wani shiri mai suna The Osasu Show a wata gidan talabajin da ke Makurdi inda ya ce kashe-kashen da m
Shararen jarumin Kannywood kuma mawaki, Adam Zango, zai tafi kasar Faransa inda domin hallartan nadin sarauta da za'ayi wa wasu hausawa mazauna kasar inda kuma ake sa ran zaiyi wasa a wajen taron. Kamar yadda jaridar Premium Times
Aikin Hajji dai yana daya daga cikin shika-shikan musulunci wanda Allah (SWT) ya farlanta a kan wadanda suke da halin zuwa aikin hajjin. Kamar takwarorinsu na sauran kasashe, akwai wasu daga cikin jaruman Bollywood da Allah ya baw
Babban direktan wata kamfanin bincike da sarrafa magunguna ta Pax Herbal Clinic and Research Laboratories, Rev. Anselm Adodo ya ce kamfaninsa ta sa hannu a wata yarjejeniya da wasu jami'o'i uku a Najeriya don fara gabatar da karat
Aminu Ibrahim
Samu kari