Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
A halin yanzu da ake ta shirye-shiryen tunkarar babban zaben kasa na 2019, Gwaman Samuel Ortom na jihar Benue ya umurci dukkan masu rike da mukaman siyasa da ma'aikatan gwamnati da ke sha'awar takara a zaben su ajiye ayyukansu.
Domin inganta rayuwar al'umma da kasuwanci da mu'amala tsakanin juna, gwamnatin shugaba Buhari za ta gina layin dogo da zai faro daga garin Fatakwal ya ratsa wasu jihohin Najeriya kana ya dire a jamhuriyar Nijar. Wannan ya biyo ba
Wasu dandazon masu sharhi a kan siyasa sunyi tarayya wajen sukar shugaba Muhammadu Buhari bisa kalamen yabo da jinjina ta ya yi a kan tsohon shugaban mulkin soji na Najeriya, marigayi Janar Sani Abacha. Masu sharhin siyasan sun ba
Matar ta ce sunan mijinta Richard David Tarimo kuma ya mutu a ranar 30 ga watan Mayun 2018. Ta ce mijinta ya tashi daga matatu a ranar Litinin 21 ga watan Mayu bayan ta dage da yin addu'o'i da azumi tare da wasu limaman coci.
Gwamnatin jihar Borno ta sanar da cewa duk wanda aka samu ya aurar da diya mace da bata balaga ba laifi ne kuma duk wanda gwamnati ta kama da aikata hakan zai fuskanci fushin hukuma. Gwamnan jihar, Kashim Shettima ne ya yi wannan
Dantsoho ya bayar da wannan sanarwan ne a ofishin hukumar da ke Kaduna a yau Laraba 23 ga watan Mayu. Ya kara da cewa an samu ragowar N44,615 idan aka kwatanta da kudin kujera a barar wato shekarar 2017. Dantsoho ya ce: "An cinma
Wadda ke jagorantar muhuwarar, Mrs. Apaifi ta ce "A kasar nan tsakanin watan Janairu - Disambar 2015, an samu marasa lafiya 1,044 da aka yiwa magani a asibitoci 11 a kasar nan a karkashin wani shirri na sanya ido kan yaduwar cutut
Shugaban kasan kuma ya yi magana kan yadda gwamnatocin baya ke samun mukuden kudade daga siyar da danyen man fetur amma a halin yanzu farashin ya fadi, shugaban ya yi juyayin yadda gwamnatocin bayan suka kasance cikin bashi a maim
An gurfanar da wani cima zaunen magidanci mai shekaru 47, Olakunle Adebayo a gaban kotun majistare da ke Legas bisa zarginsa da zanne matarsa da belt. Ana tuhumarsa da aikata laifuka guda biyu wanda suke da alaka da zalunci. Dan s
Aminu Ibrahim
Samu kari