Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
A yau Talata ne aka gurfanar da wata mace mai suna Grace Azagba mai shekaru 51 gaban kotun majistare da ke Ikeja saboda watsa wa kishiyarta tafashashen ruwa. An gurfanar da Azagba ne tare da dan ta mai shekaru 14 bisa tuhumarsu da
A kalla jami'an 'Yan sanda 150 ne daga jihohin Kano, Jigawa da Katsina ke samun horo na musamman a kan sabbin dabarun yaki da ta'addanci da ake gudanarwa a jihar Kano. An zabo jami'an Yan sanda masu mukamin DSP zuwa CSP daga rundu
Sakatare Janar na kwamitin koli ta harkokin addinin musulunci na Najeriya (NSCIA), Farfesa Ishaq Oloyede ya yi korafi kan yadda wasu ke amfani da Leah Sharibu 'yar makarantar Dapchi da 'yan Boko Haram suke garkuwa da ita don cinma
Wata mace 'yar Najeriya, Bolouere Opukiri ta rasa aikin ta mako daya bayan ta yi suka a kan mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo da uwargidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Aisha a dandalin sada zumunta na Twitter.
Wani ganau ya ce mahaifin ya fice ta taga kuma ya cika wandon sa da iska yayin da ya hangi 'yan bangan kauyan sun nufo gidansa inda daga baya suka tafi da gawar diyar zuwa asibiti. Kakakin hukumar Yan sandan jihar, Mista Haruna Mo
A yayin hudubar Juma'a da ya yi a jiya, Sheikh Dahiru Bauchi ya ce "wannan ba komai bane a wurin Ubangiji, sai dai raddi ga kafurai masu inkari da manzon tsira Annabi Muhammad (SAW) don ya kara tabbatar musu da cewa Allah gaskiya
Gwamnatin kasar Saudiyya ta yi barazanar fara kaiwa kasar Qatar hari har idan bata dakatar da cinikin sayan makamin kakkabo jiragen yaki ko makami mai linzami mai kirar S-400 daga kasar Rasha ba. Wata jaridar kasar Faransa mai sun
An gano wani matukin jirgin sama dan kasar Rasha wanda akayi tsamanin ya mutu bayan an harbo jirginsa a shekarar 1987 lokacin da tarayyar Soviet suka kai taimako a kasar Afganistan kuma ya nuna niyyar sa ta dawowa gida kamar yadda
Masana da likitoci sun dade ta ganowa cewa shan tabar cigari na yiwa huhun dan-adam lahani tare da janyo cutar daji sai dai a yanzu wata sabuwar bincike ta kara bankado wasu ilolin da tabar cigarin ke yiwa dukkan jikin dan-adam.
Aminu Ibrahim
Samu kari