Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
A yau, Alhamis ne Babban Akanta Janar na Tarayya, Ahmed Idris ya yi kira ga Hukumar Kwadago na kasa ta tsagaita yajin aikinta saboda ofishinsa ta samu damar kammala biyan albashin ma'aikata na wannan watan. A jawabin da ya yi a Ab
Matar tana tare da wasu gungun 'yan yawon bude idanu ne lokacin da ta hango giwayen, inji Tinashe Farawa, Mai magana da yawun hukumar Zimbabwe Parks da hukumar kula da namun daji. Ya ce ta fito daga motar da suke cikin domin ta da
Gwamnan jihar Nasarawa, Umaru Tanko Al-Makura da tsohin gwamnan jihar, Sanata Abdullahi Adamu sun yi wata taron sulhu a dakin taro da ke gidan gwamnati a Lafia tare da masu sarautun gargakiya na jihar. Wata majiya kwakwara ta ce m
Babban Bankin Najeriya CBN ta bayar da sanarwar janye lasisin aiki na wasu bankuna da kamfanonin hada-hadar kudade guda 182. Wannan sanarwan na zuwa ne makonni kadan bayan babban bankin ta kwace lasisin Skye Bank tare da bayar da
Wani ma'aikacin gwamnati da ke jihar Katsina, Abdurahman Ibrahim ya jefa dibo ruwa dafa kansa bayan ya aikata laifin zina da wata matan aure, Hauwa'u Dikko a gidan mijinta da ke Turaruka Quarters da kuma Batsari duka a Katsina.
Shugaban jam'iyyar PDP na kasa kuma shugaban majalisar dattawa, Dr Bukola Saraki ya gana da masu neman takarar gwamnan Kwara 10 da ke jam'iyyar PDP domin cimma matsaya kan yada za'a zaben fidda gwani cikin lafiya a ranar Lahadi ma
Hukumar yan sanda ta jihar Kano ta kama jami'anta 23 da ake zargi da aikata laifuka daban-daban da ke da alaka da rashawa, karbar kudade hannun jama'a, kafa shingen hanya ba bisa ka'ida ba da sauransu. An kuma kama jami'in hukumar
Wani direban kamfanin samarwa mutane aiki da ke Awolowo Road da ke Ikoyi a Legas ya jefa kansa a rigima bayan wata budurwa da ya dauka a titi ta tsere da motar mai gidansa kirar Kia Sorento wanda kudinta ya kai N5.4m. Budurwar ma
Ciyaman din hukumar zabe mai zaman kanta (INEC), Farfesa Mahmood Yakubu, ya ce hukumar ta gano cewar yanzu masu sayar kuri'a sun dena zuwa da tsabar kudi wajen zabe sai dai sun koma amfani da wayar salula wajen sayan kuri'un a ran
Aminu Ibrahim
Samu kari