Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Wadannan abubuwan mamakin da ke faruwa ya sanya ta ziyarci wani boka wanda ya ce mata sai anyi wasu ayyuka kafin fatalwan Yamkela zai dena zuwa gidan ta. Bokan ya ce ko da ta canja gida fatalwan za ta cigaba da bin ta muddin ba ay
A safiyar yau ne wani Inspecta na dan sanda, Philip Kolo da wani dan achaba suka rasu bayan jirgin kasa ya markade su. An gano cewa jami'in dan sandan ya ziyarci Legas ne domin gudanar da bincike kuma yana kan hanyarsa ce ta zuwa
Gwamnatin tarayya ta sanar da cewa ta dakatar da shirye-shiryen farfado da kamfanin jirgin sama ta kasa Nigerian Air har zuwa wani lokaci nan gaba da ba'a bayyana ba. A yayin da ya ke jawabi ga manema labarai a ranar Laraba a Abuj
Gwamnan ya ce marigayin mutum ne mai kwazo wajen aiki kuma yana da hulda mai kyau da jama'a. Kazalika, gwamnan ya bayyana Mr Ozege a matsayin abin dogaro musamman a cikin ayyuka da dama da ya yi a kwamitocci da yawa a lokacin da y
Ciyaman din hukumar, Bicci Ali, ya shaidawa manema labarai cewa ya zama dole a dauki mataki a kan kamfanonin saboda sun ki bin umurnin hukumar na biyan harajinsu duk da sakonni na tuni da akayi ta aike musu a baya. Ya ce, "Munyi t
Shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki da tsohon gwamna Sakoto, Alhaji Attahiru Bafarawa da tsohon Ciyaman din EFCC, Mallam Nuhu Ribadu, duk sun bayyana ra'ayoyinsu game da kamun ludayin mulkin shugaba Muhammadu Buhari. Punch t
Idan majalisar ta amince da nadin sa, Gawuna zai maye gurbin tsohon mataimakin gwamna Hafiz Abubakar da ya yi murabus a ranar 9 ga watan Augustan shekarar 2018. A wasikar da gwamna Abdullahi Ganduje ya aike wa Kakakin majalisar ji
Wata kungiya zai kai, Legal Awareness for Nigerian Women na ta shirya taron domin neman taimakon 'yan jarida wajen sanya idanu kan ayyukan da SUBEB keyi a fanin ilimi a jihar. Joseph ya ce an cimma matsaya kan adadin kudin bayan a
Secta Kwamanda na babban birnin tarayya Abuja, Mr Wobin Gora, ne ya tabbatarwa Tribune Online afkuwar lamarin a Abuja. Gora ya ce bai gama samun cikaken bayanin hatsarin ba amma ya tabbatar da cewa gwamnan baya cikin tawagar da lo
Aminu Ibrahim
Samu kari