Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Mr Jibrin ya ce wanda ya shigar da karar ya yi ikirarin cewa wanda ake zargin wanda mai gadi ne a gidan alkalin tare da wani abokinsa sun shiga cikin gidan alkalin suka sace wayarsa kirar Samsung Galaxy wanda kudinsa ya kai N300,0
Sarkin Anka kuma Ciyaman din Sarakunan jihar Zamfara, Alhaji Attahiru Muhammad Ahmad ya roki gwamnatin tarayya ta samar musu da bindigu wadda za suyi amfani da shi domin tunkarar 'yan bindiga da ke kashe-kashe da garkuwa da mutane
Ya yi kira da wadda ta lashe zaben ta nuna halin dattaku wajen gudanar da ayyukan ta a matsayin 'yar majalisar jihar. "Yan da aka fara yakin neman zabe, ina kira ga ku 'yan siyasa ku gudanar da harkokinsu bisa ka'ida saboda a guda
Wasu fittatun shugabanin Yarabawa karkashin kungiyar South-West Forum sun goyi bayan dan takarar shugabancin kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar a zaben shekarar 2019. A karshen taron da suka gudanar mai taken '2019: South-West
Kungiyar kwadagon ta ce muddin ba a biyan ma'aikata albashin da ya dace a biya su, zai yi wahala a samu zaman lafiya a jihar. Khaleel ya kuma zargi gwamna Simon Lalong na jihar Plateau da rashin biyan ma'aikatan jihar sa albashi m
Mun samu rahoton cewa a kalla yara 19 ne suka mutu a rafin Niger yayin da jirgin ruwan da ke dauke da su ya kife a ranar Asabar a Lafiagi da ke karamar hukumaer Edu na jihar Kwara. Daily Trust ta ruwaito cewa suna hanyarsu na zuwa
Larab ya ce jam'iyyun APC da PDP 'Danjumma ne da Danjummai', ya kara da cewa bayan 'yan Najeriya sun fattatki PDP, sun gano cewa APC ma ake maye gurbinsu da PDP ba su tabbuka wani abin azo a gani ba. "APC da PDP duk daya ne; jiga-
Masu iya magana sukan ce gemu dai baya hana neman ilimi. Wannan karin maganar ya yi dai-dai da abinda ya faru a rayuwarta wata dattijuwa da ta bai wa mutane mamaki sosai yayin da ta koma makaranta duk da tsawon shekarunta. Wata da
Shugaban Kiristoci mabiya darikar Katolika Fafaroma Francis ya ce cocin ba za ta amince da limamai masu sha'awan maza ko luwadi ba, inda ya kara da cewa zai fi zama alkhairi ga duk wani limami dan luwadi ya ajiye aikinsa a maimako
Aminu Ibrahim
Samu kari