Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta soke hukuncin da babban kotun Abuja tayi na mika wa Farfesa Jerry Gana takarar shugabancin kasa na jam'iyyar Social Democratic Party (SDP) a zaben 2019. A wani zama da kotun tayi a ranar
Abinda kamfanin Siemens ta so tayi kenan a Najeriya amma sai muka ce sai sun bayar da cin hanci hakan yasa suka tafi wurin wani kamfanin samar da lantarki na Masar mai suna RASCOM. Wannan abin kowa ya san da shi. Muna bukatar shug
Rahoton da muka samu na nuna cewa a halin yanzu mayakan kungiyar Boko Haram sun kai hari da garin Gaidam da ke jihar Yobe. Mazauna garin sun shaidawa Daily Trust a yau Laraba cewa 'yan ta'addan sun shigo garin misalin karfe 5.30 n
Atiku Abubakar, dan takarar shugabancin kasa na jam'iyyar PDP ya lissafa 'gurbatattun' mutane 30 da ke aiki tare da shugaba Muhammadu Buhari. Mai taimakawa na musamman a fanin watsa labarai, Phrank Shu'aibu ne ya fitar da jerin su
Wani Akeem Azeez da aka gurfanar da kotu a ranar Juma'a ya bawa mutanen da ke kotun mamaki yayin da ya ce ya yi nadamar kama shi da akayi kafin ya shiga gidan da zai yi satan. An gurfanar da matashin dan shekaru 20 ne tare da wani
Shugaba Muhammadu Buhari ya cire babban sakataren asusun tallafawa ilimi na jami'o'i (TETFund), Dr. Abdullahi Baffa Bichi. The Sun ta ruwaito cewa an maye gurbinsa ne da tsohon sakataren hukumar, Farfesaa Elias Suleiman Bogoro. Ka
Wata babban kotu da ke Maitama a babban birnin tarayya Abuja ta bayar da belin Sanata Dino Melaye da halin yanzu ya ke tsare a asibitin rundunar 'yan sanda da ke Abuja. Alkalin kotun, Justice Yusuf Halilu ya bayar da belin saboda
Sabanni tsakanin mutane musamman ma'aurata abu ne wanda ke faruwa daga lokaci zuwa lokaci, shiyasa masu iya magana su kan ce 'Zo mu zauna, zo mu saba' sai dai abinda ke da muhimmanci shine hanyoyin da ake bi wurin warware matsalol
Wata kwakwarar majiya ta bayana cewa 'yan takarar gwamna da wasu masu ruwa da tsaki daga jihar Bauchi sunyi taro a Abuja domin tsayar da dan takara guda da zai kayar da gwamna Mohammed Abdullahi Abubakar na jam'iyyar APC da ke kan
Aminu Ibrahim
Samu kari