Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Gobarar ta da faru a cikin kwana-kwanan nan a makarantun sakandire biyu a jihar Jigawa ta lalata kayayakin dalibai guda 196 kamar yadda Sahara Reporters ta ruwaito. Makarantun da gobarar ta shafa sun hada da Makarantar Sakandire n
An kama wani dan Najeriya mai suna Sahabi Adamu dauke da buhunna uku na haramtattun kwayoyin Tramadol da kudinsu ya kai Naira Miliyan 30 a garin Kano. Jami'an Hukumar Kwastam na Najeriya, NCS, na Zone B ne suka kama shi a hanyar K
Muhammad ya ce a shirye ya ke ya nemi afuwar kungiyar ta kowane hali da suke bukata; Ta hanyar rubuta wasika ko kuma ta kafar watsa labarai. A bangarensa, shugaban kungiyar na jihar Kano, Musa Abdullahi Lawal ya mika godiyarsa ga
Wannan karya ce kawai da ake kirkiro domin a bata wa Atiku suna; ba a taba samunsa da yiwa jam'iyya zagon kasa ba a tsawon lokacin da ya ke siyasa, inji Sugar. Atiku shine shugaban kasarmu mai jiran gado kuma yana goyon bayan ta
Dan uwan marigayin, Umar B Alhaji ya shaidawa majiyar Legit.ng a wayar tarho cewa 'yan bindigan sun kai farmaki kauyen ne misalin karfe 12.30 na dare inda suka harbe Gada suka kuma yi tafiyarsu ba tare da sun dauki komi a gidansa
Sun ce wai na mutu, sun ce nayi hadari har an yanke min hannu da kafa; sun ce an kone gida na saboda nayi wakar da ba ta yiwa Kwankwaso da Shekarau dadi ba. Wannan ba sabon abu bane. Dul karya ne," inji shi. Mawakin ya ce lafiyars
Alkalin kotun, Cif Henry Agbaje ya bukaci ma'auratan sun gabatar da hujoji domin tabbatar da zargin da suka yiwa juna. Ya kuma dage cigaba da sauraron karar zuwa ranar 4 ga watan Afrilu kuma ya bukaci su kawo 'yan uwansu.
Idan ba a manta ba dai wasu 'yan bindiga ne suka sace Sheikh Suleiman ne tare da wasu malaman addinin musulunci biyar a ranar Juma'a da ta gabata a hanyar Sheme zuwa Kankara na jihar Katsina a hanyarsu na komawa Kano bayan sun bar
Gwamnatin jihar Taraba karkashin jagorancin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) tana musayar kalamai tsakanin ta da jam'iyyar adawa ta All Progressives Congress (APC) a kan rikicin da ya faru a Jalingo, babban birnin jihar.
Aminu Ibrahim
Samu kari