Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Babban Kotun Tarayya da ke zamanta a Maiduguri tayi watsi da karar da aka shigar na neman soke zaben fidda gwani da jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta yi a jihar Borno. Kamfanin dillancin labarai NAN ta ruwaito cewa wani
Wani dattijo mazaunin garin Kano mai suna Malam Isah Adamu ya ce ya kwashe a kalla shekaru 30 a rayuwarsa ba tare da amfani da buroshin goge baki ba tun bayan bacewar wanda aka taba saya masa a baya. A hirar da Malam Isah ya yi da
Daya daga cikin abokan mamacin da ya nemi a sakaya sunansa ya ce abokinsa ba mahaukaci bane kamar yadda wasu mutane ke tsamani, ya kara da cewa marigayin abokinsa ne na kut da kut kuma akwai alamar tambaya a kan abinda ya faru das
Mazauna birnin Kaduna sun koka a kan irin kalaman batsa da batanci da mafi yawanci masu tallan magungunan gargajiya suke amfani da shi a yayin da suke tallata magungunarsu. Al'ummar garin Kaduna sun bayyana bacin ransu a kan lamar
Zababun 'yan majalisar dokokin jihar Sokoto 16 na jam'iyyar All Progressives Congress (APC) sun ki hallartar taron karbar takardan shaidan lashe zabe da INEC ta shirya a jihar. A wurin taron, Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC ta
Fatimah Ganduje-Ajimobi, diyar gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ta mayar da martani ga wadanda ta ce suna ba ta wa mahaifinta suna. Fatima Ganduje ta zargi wasu masoya tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankw
'Yan bindiga sun sace wani dan sanda mai suna DSP Godwin da wasu mutane hudu a Ubiaja, headkwatan karamar hukumar Esan ta Kudu a jihar Edo. DSP Godwin yana kan hanyarsa ne na zuwa Asaba yayin da 'yan bindigan suka tsayar da motar
Rahotani sun nuna cewa akwai wani adadin 'yan mata masu dauke da cutar HIV mai karya garkuwar jiki da suke yawo a titunan jihar Borno suna talla kuma suna yada cutar ga abokan huldansu da ba su kame kansu. Wani babban dalilin da y
Jami'an 'yan sanda na 'Mobile Police' a Jihar Yobe sun bayyana rashin jin dadinsu bisa ikirarin da su kayi na cewa an ki biyansu allawus din cin abinci har na tsawon watanni hudu. Daily Trust ta ruwaito cewa 'yan sandan mobile pol
Aminu Ibrahim
Samu kari