Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Ɗaya daga cikin matan da ke kwana a titin kusa da sansanin horas da masu yi wa kasa hidima NYSC da aka mayar sansanin yan gudun hijira ta ce, "Mun shafe kimanin sati biyu muna nan, ba mu da zabi sai dai mu riƙa kwana a titi tunda
Ibrahim Ibrahim dai dan Najeriya ne daga jihar Zamfara wanda a kwanakin baya jiharsa tayi kira ga Shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya ceto rayuwarsa. Malamin dai ya dau shekaru uku a garkame a kasar Saudi Arabia bayan da aka zarg
Sarki Muhammadu Sanusi II ya ce Arewa za ta ci gaba da tarwatsa kanta matukar ba ta sauya daga yadda take ba. Sarkin yayi wannan maganar ne a ranar Litinin a gidan gwamnatin jihar Kaduna yayin bikin murnar zagayowar ranar haihuwar
A ranar Litinin ne gwamnatin tarayya ta aikawa da mazauna Auno kayan tallafi. Auno dai gari ne da yake da makwabtaka da jihar Borno wanda cikin kwanakin mayakan Boko Haram suka kai hari inda suka halaka mutane 30.
Instagram ta sauke wata wallafa ta wani ma'abocin amfani da kafar sada zumuntar mai sun Papi Chulo bayan da diyar gwamnan jihar Bauchi ta yi masa tsokaci mai zafi a kai. An sauke wallafar ne bayan da mabiyan Fatima Zara Bala Muham
A ranar Juma’a ne aka zargi mai martaba Oluwo na Iwo, Abdulrosheed Akanbi da dukan wani basarake mai suna Dhikrullah Akinropo wanda shine Agbowu na Ogbaagba a kan matsalar fili. An yi hakan ne a ofishin mataimakin sifeta janar di
Wasu kungiyoyin kare masu addinin Sikh da musulmi sun ce wannan sabon sauyin da aka yi babban mataki ne wurin kyautatawa masu addinai daban-daban kuma akwai bukatar rundunar sojin ta cigaba da hakan.
Makwabta sun ce John ya dade yana zargin cewa matarsa tana yawon zinace-zinace kuma ba ta bashi hakkinsa na kwanciyar aure wadda hakan ne sabibin yawan rikici tsakaninsu. An gano cewa ma'auratan suna da yara biyu kuma suna zaune n
An gudanar da wata 'yar kwarya-kwaryar zabe a jihar Bauchi domin a raba gardama tsakanin wasu samari biyu da ke neman auren wata budurwa guda bayan budurwar ta kamu da son samarin biyu da kuma gaza zaban daya daga cikinsu. A cewar
Aminu Ibrahim
Samu kari