Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Shugaban kasa Muhammadu Buhari da gwamnan jihar Nasarawa, Mista Abdullahi Sule suna ganawa a halin yanzu. Gwmana Sule ya iso fadar Aso Rock ne misalin karfe 10 na safe gabanin taron majalisar zartarwa na kasa da za a gudanar kamar
Jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP) ta bayyana damuwarta bayan sauke sarkin Kano, Muhammadu Sanusi daga kujerarsa da gwamnatin jihar Kano ta yi kamar yadda The Punch ta ruwaito. A ranar Litinin ne gwamnatin jihar ta
Gwamnatin jihar Kaduna ta ba Muhammadu Sanusi II gurbin aiki bayan tube masa rawani da gwamnatin jihar Kano tayi a ranar Litinin. Ta bashi gurbi ne a KADIPA, cibiyar habaka kasuwancin jihar. A wata takarda da ta fito daga gidan Ka
A yau Talata ne sabon Sarkin Kano, Aminu Bayeero ya ziyarci makabartar da sarakunan Kano ke kwance a gidan sarki da ke Nassarawa don yin adu’o’I ga mahaiinsa marigayi Alhaji Ado Bayero. Sabon Sarkin ya kara da garzayawa zuwa wajen
Ba sabon labari bane idan aka fadi yadda gwamnatin jihar Kano ta tube rawanin Malam Muhammadu Sanusi II a ranar Litinin, 9 ga watan Maris na 2020. Tubabben Sarkin an kara da mayar da shi kauyen Loko da ke jihar Nasarawa inda zai s
A yau Litinin 10 ga watan Maris ne al'ummar Kano da dama suka yi tururuwa zuwa gidan sabon sarkin Kano Aminu Ado Bayero domin taya shi murnar nadin da aka masa a matsayin sarki. Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya nada Aminu
Wata majiyar kuma ta ce, Sanusi da ke zaune da 'ya'yansa da matansa a fadar ya kashe makuden kudi domin yi wa fadar gyara. "Ya kashe makuden kudi domin gyara fadar ta dace da matsayinsa. Ya yi imanin cewa zai rayu a fadar har loka
A jiya Litinin 9 ga watan Maris na 2020 ne gwamnatin jihar Kano ta tsige Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ta katse masa hanzarin cika daya daga cikin burinsa na karshe a rayuwa. Watanni shida da suka wuce, tubabben sarkin a wata hi
Tsohon dan majalisar tarayyya mai wakiltar mazabar Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani ya ce idan ba don Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sokoto ya lashe zabensa na zarcewa karo na biyu a kan mulki ba da an tsige Sarkin Musu
Aminu Ibrahim
Samu kari